Opphicial_suleiman

Opphicial_suleiman LABORATORY TECHNOLOGIST
MICROBIOLOGIST

19/06/2025

Duk macen da ta yi shiga kamar akuya, ba ta kyamaci namiji mai halin taure (bunsuru) ba.

19/06/2025

Ƙaunar ci gaba da aikin cigaba a rayuwa ke sa a ci gaba, ba son a iso su wane ko a wuce su wane ba. Babu alheri cikin kishi akan matsayi ko ɗaukakar da wani ya samu.

19/06/2025

"Wanda ya auri macen da take taimakonsa akan bautar Allah shi ne wanda ya rabauta" [Ibnu Rajab]

19/06/2025

Babban sinadarin tabbatacciyar nasara shi ne GASKIYA.

19/06/2025

Yi ƙoƙari ka nisanci duk abin da zai jawo maka zargi...!

19/05/2025

Wanda ya yi zunubi a ɓoye alamu ne na yana jin kunyar Ubangiji. Kai da ka yaɗa kuma ka bayyanawa mutane alamu ne na cewa baka jin kunyar Ubangiji.

Address

Bakin Kasuwa Jargaba
Bakori

Telephone

+2348120947406

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Opphicial_suleiman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share