
01/10/2025
Asalin sunan dan wasa Casemiro ba Casemiro bane, CASIMIRO ne โ๐
โโ๏ธ
๐คฏ Dan wasan yace โSunana shine Carlos Henrique Casimiro, mai dauke da โIโ, ba CasEmiro ba.
๐ง๐ท Akwai wani lokaci a baya da ina buga wasa ma Sรฃo Paulo sai kuma kungiyar ta rubuta suna na (na bayan riga) ba daidai ba. Sun rubuta dauke da โEโ. A wannan wasan nayi kokari sosai shiyasa sai naga bana ma bukatar nace su gyara sunan. ๐
โช๏ธ Football Hausa