25/05/2026
β³ Ba zamu manta a 2011 ba, dab wasa Neymar Jr mai shekaru 19 ya kafa tarihi na zama dan wasa daya tilo da ya shiga takarar Ballon d'Or (top 10) ba tare da yana buga wasa a Turai ba π§π·π€―
Lokacin yana buga wasa ne a kasar Brazil kuma na cikin kyawun sa π₯
GIVEAWAY!! Muna baiwa giveaway na Naira 500 ga duk wanda ya bude CardCosmic sannan yayi rijista da invite nawa na HAUSA1. Ku duba comments section kuyi download na app din sannan bayan ka gama rijista ka ajiye mana screen shot a wajen da OPAY din ka π