๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

  • Home
  • Nigeria
  • Bauchi
  • ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ Barka da zuwa Football Hausa, Muna kawo muku labarai ingantattu da ษ—umi-ษ—umin su na duniyar wasanni, musamman domin masu sauraronmu na harshen Hausa.
(1)

Muna kan Tiktok mai suna [FootballHausa]. Domin Talla - Adverts: ๐Ÿ‘‡
08165108337

๐Ÿ…๐Ÿ…˜๐Ÿ…ข๐Ÿ…—๐Ÿ…๐Ÿ…“๐Ÿ…˜๐Ÿ—ฃ๏ธ Luis Enrique: Jฬถaฬถoฬถaฬถ Pฬถeฬถdฬถrฬถoฬถ yace "Chelsea tafimu " nayi shiru.๐Ÿ—ฃ๏ธ yace mun sha Rฬถeฬถaฬถlฬถ Mฬถaฬถdฬถrฬถiฬถdฬถ a sa...
14/07/2025

๐Ÿ…๐Ÿ…˜๐Ÿ…ข๐Ÿ…—๐Ÿ…๐Ÿ…“๐Ÿ…˜

๐Ÿ—ฃ๏ธ Luis Enrique: Jฬถaฬถoฬถaฬถ Pฬถeฬถdฬถrฬถoฬถ yace "Chelsea tafimu " nayi shiru.
๐Ÿ—ฃ๏ธ yace mun sha Rฬถeฬถaฬถlฬถ Mฬถaฬถdฬถrฬถiฬถdฬถ a sa'a ne ba da iyawa ba " ban ce komai ba.
๐Ÿ—ฃ๏ธ sanan tayaya zai ce Aฬถrฬถsฬถeฬถnฬถaฬถlฬถ tafi kungiyar mu, sanan yakara da cewa wai Yamal ya cancanci Ballon Do'r ba Dembele ba.

Toh fah ๐Ÿค”๐Ÿ™Š๐Ÿ™ˆ๐Ÿ™‰

๐Ÿ‡ธ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ’› Sabon mai horaswan Al Nassr Jorge Jesus yace : "Cristiano Ronaldo ya shawarce ni da na hade da kungiyar kwallon kafa...
14/07/2025

๐Ÿ‡ธ๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ’› Sabon mai horaswan Al Nassr Jorge Jesus yace : "Cristiano Ronaldo ya shawarce ni da na hade da kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr, babban dalillin da yasa nake nan anan kenan.โ€

โ€œZamuyi wasa don nasara, sanan zamu kafa tarihi.โ€ ๐Ÿ†๐Ÿ‘€

๐Ÿ…ฆ๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ…๐Ÿ… ๐Ÿ…ข๐Ÿ…—๐Ÿ…˜๐Ÿ…๐Ÿ…” ๐Ÿ…š๐Ÿ…๐Ÿ…“๐Ÿ…๐Ÿ… ๐Ÿ…“๐Ÿ…๐Ÿ…–๐Ÿ… ๐Ÿ…ฃ๐Ÿ…๐Ÿ…ข๐Ÿ…˜๐Ÿ…ก๐Ÿ…˜ RฬถOฬถNฬถAฬถLฬถDฬถOฬถ ๐ŸŒŸ๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น

๐˜ผ ๐™๐™ช๐™ ๐™ช๐™ข๐™–๐™ฃ๐™˜๐™š: รlvaro Carreras ya sanya hannu a Real Madrid har zuwa 2031. Za'a gabatar da รlvaro Carreras ne a matsayin s...
14/07/2025

๐˜ผ ๐™๐™ช๐™ ๐™ช๐™ข๐™–๐™ฃ๐™˜๐™š: รlvaro Carreras ya sanya hannu a Real Madrid har zuwa 2031. Za'a gabatar da รlvaro Carreras ne a matsayin sabon dan wasan baya (LB) na Real Madrid gobe, Talata da misalin karfe 1pm na rana a Ciudad mallaki Real Madrid. โœ…โœ๏ธ

Wane fata zaku masa?? ๐Ÿค”๐Ÿ”ฅ

โ€” Football Hausa

Da ษ—umi-ษ—umi: Fabrizio Romano ya ce, Real Madrid ta fara aiki domin ษ—aukar Ibrahima Konate a matsayi na kyauta a kakar w...
14/07/2025

Da ษ—umi-ษ—umi: Fabrizio Romano ya ce, Real Madrid ta fara aiki domin ษ—aukar Ibrahima Konate a matsayi na kyauta a kakar wasa mai zuwa, maimakon sanya kuษ—i su siye shi a wannan kakar.

โ–ช๏ธ Football Hausa

A Hukumance: Lionel Andrรฉs Messi Cuccittini ya lashe kyautar gwarzon ษ—an wasa mafi ฦ™oฦ™ari a gasar MLS ta wannan makon.Li...
14/07/2025

A Hukumance: Lionel Andrรฉs Messi Cuccittini ya lashe kyautar gwarzon ษ—an wasa mafi ฦ™oฦ™ari a gasar MLS ta wannan makon.

Lionel Messi shine ษ—an wasan da yafi kowanne yawan lashe kyautar a gasar MLS ta wannan kakar da guda (4 ), a mako na 16 - 17 - 22 - 24! A cikin waษ—annan makonnin, ya bayar da gudunmawar ฦ™wallaye 13 (8 ฦ™wallaye, 5 taimako). ๐Ÿ

โ€” Football Hausa

๐Ÿ“ฒ Wato Shi Kansa Dan Wasa Alhaji Umaru Antonio Rudiger Yana Jin Dadin Amfani Da Manahajar Nan Ta Duba Wasannin DaTarihin...
14/07/2025

๐Ÿ“ฒ Wato Shi Kansa Dan Wasa Alhaji Umaru Antonio Rudiger Yana Jin Dadin Amfani Da Manahajar Nan Ta Duba Wasannin DaTarihin Kungiya Da Tarihin Yan Wasa Kai Harma da League Din Gida Nigeria kaima Zaka Iya Sauke Naka Idan Ka Taba Link Dinnan Na Kasa. ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://app.sofascore.com/nixz

๐Ÿ“Š Kididdigar Raphinha da Phil Foden a matakin kungiya:๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท Raphinha:๐ŸŸ๏ธ Wasanni 390โšฝ๏ธ Kwallaye 116๐ŸŽฏ Taimako 88๐Ÿ† Kofuna 7๐Ÿด๓ ง๓ ข...
14/07/2025

๐Ÿ“Š Kididdigar Raphinha da Phil Foden a matakin kungiya:

๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท Raphinha:
๐ŸŸ๏ธ Wasanni 390
โšฝ๏ธ Kwallaye 116
๐ŸŽฏ Taimako 88
๐Ÿ† Kofuna 7

๐Ÿด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ Foden:
๐ŸŸ๏ธ Wasanni 361
โšฝ๏ธ Kwallaye 121
๐ŸŽฏ Taimako 74
๐Ÿ† Kofina 16

Shin a cikin su wane dan wasa ne yafi tsantsar ita ball?? ๐Ÿค”

โ€” ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ

Dan wasan da Barca ta saya na ฦ™arshe Roony Bardghji, an haife shine a Kuwait, iyayen sa yan kasar Syria ne amma yana wak...
14/07/2025

Dan wasan da Barca ta saya na ฦ™arshe Roony Bardghji, an haife shine a Kuwait, iyayen sa yan kasar Syria ne amma yana wakiltar kasar Sweden a fannin kwallon kafa..... ๐Ÿ‡ฐ๐Ÿ‡ผ๐Ÿ‡ธ๐Ÿ‡พ๐Ÿ‡ธ๐Ÿ‡ช

Kwallon kafa mai kala kala.... ๐Ÿค”

โ€” Football Hausa

Da ษ—umi-ษ—umi: Marc Andre Ter Stergen bai dauki horo ba tare da tawagar yan wasan Barca a atisayen farko na sabuwar kakar...
14/07/2025

Da ษ—umi-ษ—umi: Marc Andre Ter Stergen bai dauki horo ba tare da tawagar yan wasan Barca a atisayen farko na sabuwar kakar 2025/2026. โŒ๐Ÿค”

โ€” Football Hausa

A hukumance: Liverpool ta ษ—auki mai tsaron ragar Valencia da kasar Georgia, Giorg Marmardashvili. Kuma har ya buga wasan...
14/07/2025

A hukumance: Liverpool ta ษ—auki mai tsaron ragar Valencia da kasar Georgia, Giorg Marmardashvili. Kuma har ya buga wasan su na sada zumunta da Preston. โœ…โœจ

โ€” Football Hausa

๐˜ผ ๐™๐™ช๐™ ๐™ช๐™ข๐™–๐™ฃ๐™˜๐™š: AC Milan ta sanar da ษ—aukar Luka Modriฤ‡ a matsayin dan wasan kyauta daga Real Madrid. Kuma zai goya riga ma...
14/07/2025

๐˜ผ ๐™๐™ช๐™ ๐™ช๐™ข๐™–๐™ฃ๐™˜๐™š: AC Milan ta sanar da ษ—aukar Luka Modriฤ‡ a matsayin dan wasan kyauta daga Real Madrid. Kuma zai goya riga mai lamba 1๏ธโƒฃ4๏ธโƒฃ a hukumance........ โœ…๐Ÿ™

Wane fata zaku masa?? ๐Ÿค”

โ€” Football Hausa

Da ษ—umi-ษ—umi: Thiago Almada yana dab da komawa Atlรฉtico Madrid. Kudin sakin sa zai kai Yuro miliyan arba'in (โ‚ฌ40M). [Rec...
14/07/2025

Da ษ—umi-ษ—umi: Thiago Almada yana dab da komawa Atlรฉtico Madrid. Kudin sakin sa zai kai Yuro miliyan arba'in (โ‚ฌ40M). [Record]

โ€” Football Hausa

Talla .....

Zaku iya kallon wasanni cikin sauฦ™i harda ma wasu tarihin kwallon kafa idan har kuka sauke Manhajar SOFASCORE ๐Ÿ˜โœ…๐Ÿ’ฏ

Domin Bibiya ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡
https://app.sofascore.com/nixz

Address

Bauchi

Telephone

+2348162356908

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ๐—™๐—ผ๐—ผ๐˜๐—ฏ๐—ฎ๐—น๐—น ๐—›๐—ฎ๐˜‚๐˜€๐—ฎ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share