
28/03/2025
Amadadin Hukumar Gudanarwa Ta Wannan Jarida Mai Albarka Ta Giade Daily Post.
Karkashin Jagoranci Shugaban Jaridar Habu Ibrahim Giade
Yana Mika Sakon Barka Da Shan Ruwa Zuwa Ga.
Usman Shehu Usman
(Uban Doman Giade)
Commissioner of the Ministry of Information and Communication Bauchi State.
Allah Ubangiji Ya Karbi Ibadun Mu Yasa Karbabbe Mukayi Albarkacin Annabi Da Alqur'ani Ameen.
Sako Daga:
Habu Ibrahim Giade
Chief Executive Office
\___ Giade Daily Post |___/\
|_________________________/