Abdullahi Musa Dada

Abdullahi Musa Dada πŸ“"𝔄 𝔓𝔬𝔰𝔦𝔱𝔦𝔳𝔒 𝔐𝔦𝔫𝔑𝔰𝔒𝔱, 𝔅𝔯𝔦𝔫𝔀𝔰 𝔓𝔬𝔰𝔦𝔱𝔦𝔳𝔒 𝔗π”₯𝔦𝔫𝔀𝔰"

Cikin iko da hukuncin Ubangiji, mun kammala shirin Mallam Zaki Fellowship, shiri mai albarka da kungiyar Katagum Youth L...
16/05/2026

Cikin iko da hukuncin Ubangiji, mun kammala shirin Mallam Zaki Fellowship, shiri mai albarka da kungiyar Katagum Youth League ta shirya domin horas da matasa a fannonin shugabanci, hidimtawa al’umma, da gina tunani nagari.

Bayan watanni muna karbar horo ta yanar gizo, mun samu damar gudanar da kwanaki uku masu cike da ilmantarwa da ayyukan anfani a garin Azare. A cikin shirin, mun kai ziyara gidan marayu domin kara fahimtar darajar tausayi da hidimtawa jama’a, mun gudanar da shukar bishiyoyi a Yana domin bada gudunmawa wajen rage dumamar yanayi, mun ziyarci kabarin marigayi Mallam Ibrahim Zaki, sannan muka kammala da tattaunawa mai amfani tare da dalibai a Gamawa.

Hakika, wannan tafiya ta sauya tunani tare da kara mini fahimtar nauyin jagoranci da muhimmancin anfani ga al’umma.

Ina taya dukkan yan uwana fellows murnar kammala wannan tafiya cikin nasara, tare da addu’ar Allah Ya sanya albarka a cikin abin da muka koya, Ya bamu ikon anfani da shi wajen amfanar da jama’a, Ya daukaka mu tare da shiryar da mu zuwa aikata alheri. Amin.

14/05/2026

Lawyer available , in case Idan an kwarfeee ka 😩

We’re ACTIVE !πŸ₯³πŸ›œβœŒπŸ»





Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi Musa Dada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdullahi Musa Dada:

Shortcuts

Share