Mujahid Hadi

Mujahid Hadi Life is too short, don’t waste reading my Bio from Facebook.

09/08/2024
11/04/2023

Ku Karanta Qur'ani Domin Duk Harafi Daya Lada Goma ne .

- Inji Manzon Allah ﷺ

08/04/2023

Zaɓaɓɓe Daga Zaɓaɓɓu,
Mai Girma Ɗan Masu Girma, Mai Daraja Ɗan Masu Daraja, Shugaba "MUHAMMADUR" RASULILLAH ( ﷺ).

08/04/2023

Kamar Yadda Allah Yake Juya Dare Zuwa Rana Ya Allah Ka Juya Damuwar Kowa Zuwa Farin Ciki 🤲🤲

08/04/2023

Alhamdulillah

26/02/2023
26/02/2023
09/09/2022

Bauchi State University Gadau Tana Sanar Da Malamai Da Dalibance Cewa Sun Janye Yajin Aikin Daga Kungiyar ASUU Wanda Yayi Tsahon Wata Bakwa (7).

09/09/2022

The portal is available now.

The Nigerian Police Service Commission recruitment Portal for Police Constables

09/09/2022
09/09/2022

KAJI MAZA: Wani matashi daga jihar Bauchi ya bayar da filinsa mai Girman 80 by 80 a matsayin PI Network 50, Jama'a sanin makamar aiki ko ganganci ?

Daga: Abdul Journalist

08/09/2022

Ministan Sadarwa Ali Isa Pantami yace sunyi dogon turanci da Shugaban Ƙasa Muhammad Buhari kan batun karin kudin Kiran waya da Siyan Data, wanda kuma a karshe shugaba Buhari ya gamsu da Hujjojin Pantami tare da watsi da kudirin.

Ibrahim Hassan Hausawa
Dimokuradiyya.com.ng

08/09/2022

Inada Burin Zama Shugaban Kasar Nijeriya ~ Kumurci

Jarumi Shu’aibu Lawan da aka fi sani da Kumurci ya ce yana da burika da dama a ransa, daga ciki akwai burinsa na son zama shugaban kasar Nijeriya duba da yadda ya ga lamurra na ta kara tabarbarewa.

Kumurci ya bayyana hakan a wata hira da BBC hausa s**a yi da shi a cikin shirinsu mai suna daga bakin mai ita

“Hakika ina da burika masu yawa, cika hada burina na son ganin na zama shugaban kasar Nijeriya duba da yadda nake son na ga na gyara abubuwan da s**a dagule a kasar” in ji shi.

06/09/2022

💞💞💞💞💞💞💞💞💞tsira da amincin Allah s**ara tabbata ga shugaba annabi Muhammad S~A~W💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞

Address

Bauchi

Opening Hours

Monday 07:00 - 20:00
Tuesday 07:00 - 20:00
Wednesday 07:00 - 20:00
Thursday 07:00 - 20:30
Saturday 07:00 - 20:00
Sunday 07:00 - 20:00

Telephone

+2347013972797

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mujahid Hadi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mujahid Hadi:

Videos

Share