Young Generation And Mobilization Of Senator Lawal Yahaya Gumau

  • Home
  • Nigeria
  • Bauchi
  • Young Generation And Mobilization Of Senator Lawal Yahaya Gumau

Young Generation And Mobilization Of Senator Lawal Yahaya Gumau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Young Generation And Mobilization Of Senator Lawal Yahaya Gumau, Media/News Company, Central Moto Pack Gumau, Bauchi.

16/02/2023

Yanzu Yanzu Sanata Lawal Yahaya Gumau Yabada Kyautan Miliyan 1,600,000 Wa Mutane T/Balewa.

Allah Ya Temaki Farin JakadaDaddy Ahmad Abdullahi Babban P A Na Megirma Senator Lawal Yahaya Gumau Kadimul Ummah.  Allah...
23/09/2022

Allah Ya Temaki Farin Jakada
Daddy Ahmad Abdullahi Babban P A Na Megirma Senator Lawal Yahaya Gumau Kadimul Ummah.

Allah Ubangiji Yakarama Lafiya Da Nisan Kwana Da Rayuwa Me Albarka Daddy Allahumma Amiiin 🙏🙏🙏

DAN GUMAU MAI TAZARCE 2023Siyasa Lissafice Kuma Daki Ne Ciki Da Falo Wanda Yake Ta Ciki Bai San Meye a Falo Ba Duk Faɗin...
07/09/2022

DAN GUMAU MAI TAZARCE 2023

Siyasa Lissafice Kuma Daki Ne Ciki Da Falo Wanda Yake Ta Ciki Bai San Meye a Falo Ba Duk Faɗin Shiyar Bauchi Ta Kudu Idan Kaji Ana Taya Wani Murna Dakaga Sakon Sen.Lawal Yahaya Gumau Ne İdan Kaji Ana Allah Ya Mai Maita Dakaga Sen.Lawal Yahaya Gumau Ne İdan Kaji İyayen mu Mata Na Shewa Sakon Dan Gumau Ne İdan Kaji Ana 4+4 Dakaga Dandazon Matasa İdan Kaji Ana Shine Wanda Ya Cha Chanci Wakilci Al'umma Dakaga İyayen Kasa Ne Suke Faman Adu'ar Alkhairi Allah Awajanka Muke Da Bukata.

07/09/2022

MALIYA Dattijo kuma Dan Kwalisa!!!
Maliya Duk Wanda ya kika ya k**ata aje masa jaje

🙏🙏🙏

FATAN NASARA AKO DA YAUSHE MUKE MAKA MY BOSSBayan duba da irin Ayyukan Alkhairin da ka dauko Kake yiwa Al ummar  Bauchi ...
07/09/2022

FATAN NASARA AKO DA YAUSHE MUKE MAKA MY BOSS

Bayan duba da irin Ayyukan Alkhairin da ka dauko Kake yiwa Al ummar Bauchi South shi yasa Ahar kullum Jama.a suke fadi tashe don ganin Ka sake Samun Nasara a zabe Mai Zuwa

Allah uban giji ya kara baka Nasara Cikin sauki Maliya

Allah ya kara shige maka Gaba Cikin lamuranka na yau da kullum

Allah uban giji ya kara haskaka wannan tafiya taka a idon Duniya

Allah uban giji ya baka Nasara Cikin sauki Alfarman fiyayyen halitta Annabi Muhammad da AlQur ani Mai Girma

07/09/2022

Maliya Kawai

🙏🙏🙏

Kowa Yayi Ubangida Dakai Yawuce Abin Tausayi Baba Maliya Tsakanin mu Dakai Sai Godiya Allah ubangiji Yaƙara Yimaka Jagor...
07/09/2022

Kowa Yayi Ubangida Dakai Yawuce Abin Tausayi Baba Maliya Tsakanin mu Dakai Sai Godiya

Allah ubangiji Yaƙara Yimaka Jagoranci Ya Maimaita Mana Cikin Sauki

Wannan Shine Layina Har Gaban Gobe 💪💯

NNPP ALKAIRI NE 2023🍒Sen Lawal Yahaya Gumau 2023 Lokaci Kawai Muke jira, Domin Mu Saka Alkairi da Alkairi.Bauchi Takudu ...
06/09/2022

NNPP ALKAIRI NE 2023🍒

Sen Lawal Yahaya Gumau 2023 Lokaci Kawai Muke jira, Domin Mu Saka Alkairi da Alkairi.

Bauchi Takudu Ta Dau Saiti SEN GUMAU ZALLAH.

Maliya Dodar Da Ikon Allah 🙏

06/09/2022

Mu Yan Phatin Maliya Ne Kawai

🙏🙏🙏

KOWA YA SAN GASKIYA: TSAKANIN SANATA LAWAL YAHAYA GUMAU DA ABOKAN TAKARAR SA.Duk cikin masu takarar kujeran Sanatan Bauc...
06/09/2022

KOWA YA SAN GASKIYA: TSAKANIN SANATA LAWAL YAHAYA GUMAU DA ABOKAN TAKARAR SA.

Duk cikin masu takarar kujeran Sanatan Bauchi ta kudu, babu wanda ya k**a kasar takalman Sanata Lawal Yahaya Gumau, b***e kafafun sa, wajen taimakon al'ummar Bauchi ta kudu. Wajen taimakon manoman Bauchi ta kudu. Wajen samar da ayukan 'yi, ma al'ummar maza'bar Sa. Wajen ingantan rayuwar mata da matasa dake maza'bar Sa da kewaye. Wajen samarda tsaftaceccen ruwan sha, ma al'ummar maza'bar Sa. Wajen samarda 'solar power' ma al'ummar maza'bar Sa. Sanata Lawal Yahaya Gumau yafi abokan takarar Sa, iya mu'amala da al'ummar maza'bar Sa. Kuma yafi su kyautata ma al'ummar Bauchi ta kudu. Sanata Lawal Yahaya Gumau ya gina makarantu da asibitoci a maza'bar Sa. Kuma, ya samarda kujerun zama a makarantunda ya gina. Ga kuma kayayyakin aikin asibitocinda ya samar.

Damuwar su, suyi takara, ba su taimaka ma al'ummar Bauchi ta kudu ba. Ko sun'yi nasara, babu taimakon al'ummar Bauchi ta kudu a manufofin su saboda, hausawa sun ce "duk Juma'arda zatayi kyau........" Kuma, "hali zanen dutse." Muyi hattara da 'yan jari hujja. Kuma muyi hattara da 'yan ta'adda.

Tsakanin al'ummar Bauchi ta kudu da Sanata Lawal Yahaya Gumau, yafi karfin jam'iya. Danhaka, muyi kokari, mu sake tabbatarda shi a karkashin jam'iyar NNPP saboda, kyawawan manufofin sa. Ya Rabbal Aalamina! Ka bamu nasara cikin sauki. Amin Ya Hayyu, Ya Qayyumu.

Address

Central Moto Pack Gumau
Bauchi
SHAHEEDRABI'UGUMAU

Telephone

+2347067672025

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Young Generation And Mobilization Of Senator Lawal Yahaya Gumau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share