Al Ameen ATC

Al Ameen ATC I am Al Ameen ATC

27/04/2026
Allah ya bada zaman lafiya.
26/04/2026

Allah ya bada zaman lafiya.

Barca 2-0 Getafi Laliga Win…..99%😝😝
26/04/2026

Barca 2-0 Getafi Laliga Win…..99%😝😝

23/04/2026

Innalillahi wainna ilaihir raju'un 😭😭

Bauchi amana Bauchi gida 🫶🫶
22/04/2026

Bauchi amana Bauchi gida 🫶🫶

proud of you Boss 🫶
22/04/2026

proud of you Boss 🫶

wow Sarkin mota auto
22/04/2026

wow Sarkin mota auto

Zaka iya tura yarin yanka deban ruwa a wannan rijiyan
22/04/2026

Zaka iya tura yarin yanka deban ruwa a wannan rijiyan

Gwamnan mu mai capacity na Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya janye shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC bayan da aka ƙi a...
18/04/2026

Gwamnan mu mai capacity na Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya janye shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC bayan da aka ƙi amincewa da tsarin rabon iko na kashi 60/40 da aka gabatar😝😝😝

Rahotanni sun nuna cewa tattaunawar da ake yi tsakanin ɓangarorin biyu ta samu tsaiko ne sakamakon rashin jituwa kan yadda za a raba iko da matsayi a jam’iyyar, lamarin da ya sa aka dakatar da shirin sauya sheƙar.🫶🫶🫶

Malan Dan 4
17/04/2026

Malan Dan 4

Seyi tunubu
17/04/2026

Seyi tunubu

Address

MAGAMA GUMAU
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al Ameen ATC posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share