Masaniya Tv

Masaniya Tv ILIMI / IMANI / WAYEWA…%

A Yayinda Siyasar Jahar Bauchi Take Kara Daukar Zafi,.Wa Kuke Fatan Yazamo Gwammnar Jahar Bauchi.?
22/09/2026

A Yayinda Siyasar Jahar Bauchi Take Kara Daukar Zafi,.

Wa Kuke Fatan Yazamo Gwammnar Jahar Bauchi.?

An Garƙame Jami'an 'Civil Defence' Ɗin Da S**a Yi Sanadiyyar Mutuwar Matasa 37 Da S**a K**a Kan Haƙar Ma'adanai A Jihar ...
21/09/2026

An Garƙame Jami'an 'Civil Defence' Ɗin Da S**a Yi Sanadiyyar Mutuwar Matasa 37 Da S**a K**a Kan Haƙar Ma'adanai A Jihar Neja

Ga jerin sunayen jami'an da yanzu haka suke tsare, inda za a gudanar da bincike akansu

1. QC Station Guard, SC Usman Isah Ndamaka

2. Station Guard, ASCI Hassan Mohammed

3. Station Guard, CCA Bala Mohammed

4. Arresting Officer/O/C Investigation, CSC Oluwadare Sunday

5. Arresting Officer, DCC Obafemi Elvis

6. Arresting Officer, CSC Annas Sh*tto Lamino

7. HOD INT/INV, DCC Philip Ajayi

8. O/C Legal, ACC Barr. Stephen Tsado

9. Day/Night Duty Officer, ASCI Alhassan Mohammed

10. Guard Duty, IC Abdullahi Sale

11. Guard Duty, IC Mohammed Sonfada

12. Guard Duty, CAI Liman Abubakar

13. Guard Duty, CAI Bala Usman

14. Guard Duty, IC Mohammed Jiya

15. Guard Duty, DSC Isah Suleiman

16. Guard Duty, CAI Ahmed Wushishi

17. Guard Duty, IC Sale Adamu

18. Guard Duty, IC Haruna Mohammed

19. Guard Duty, ASCI Aliyu Sallah

20. Guard Duty, CAI Isah Sanusi

Dakatarwar ya hada da Kwamandan Rundunar na Jiha.___Rariya

HOTUNA: Dubban Magoya Bayan ADC a Sokoto Ta Arewa Sun Yi Tattaki Domin Nuna Goyon Baya Ga Ɗan Takarar Gwamna, Hon. Manir...
20/09/2026

HOTUNA:

Dubban Magoya Bayan ADC a Sokoto Ta Arewa Sun Yi Tattaki Domin Nuna Goyon Baya Ga Ɗan Takarar Gwamna, Hon. Manir Muhammad Dan’iya.

Fiye Da 6,000 Sun Sauya Sheka Daga NDC Zuwa PDP A EnuguFiye da mambobin NDC 6,000, ƙarƙashin jagorancin Godwin Obasi, su...
20/09/2026

Fiye Da 6,000 Sun Sauya Sheka Daga NDC Zuwa PDP A Enugu

Fiye da mambobin NDC 6,000, ƙarƙashin jagorancin Godwin Obasi, sun koma PDP a Enugu gabanin zaɓen 2027.

Sun ce rashin gamsuwa da ƴan takarar NDC ne ya sa s**a sauya sheka.

Madugun Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Ce A Shirye Yake Ya Sasanta Da Gwamnan Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf.W...
20/09/2026

Madugun Kwankwasiyya, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, Ya Ce A Shirye Yake Ya Sasanta Da Gwamnan Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf.

Wannan furuci na iya bude sabon shafi na sulhu bayan tsamin dangantakar da ya kunno kai tsakanin jagoran.

Kwankwasiyya da Gwamnan Kano.
Ku Yaya Kuke Ganin Wannan Matakin? Shin Kwankwaso Da Abba Za Su Iya Hada Kai K**ar Da?

HON. MUHAMMAD ZUBAIRU YA HALARCI ƘADDAMAR DA TAKARAR HON. JAFAR ALHAJI INUWA A DAMATURU.Hon. Muhammad Zubairu (Rabagarda...
20/09/2026

HON. MUHAMMAD ZUBAIRU YA HALARCI ƘADDAMAR DA TAKARAR HON. JAFAR ALHAJI INUWA A DAMATURU.

Hon. Muhammad Zubairu (Rabagardama), ɗan takarar Majalisar Tarayya a ƙarƙashin jam’iyyar NDC, ya halarci ƙaddamar da takarar Hon. Jafar Alhaji Inuwa na Damaturu Central.

Taron ya haɗa manyan jiga-jigan jam’iyya da magoya baya, inda Zubairu ya jaddada muhimmancin haɗin kai da goyon bayan juna domin yi wa al’umma hidima.

HOTUNA: Ganduje Da Yari Tare Da Manyan Jami’ai A Filin Jirgin Abuja, Yayin Da S**a Tashi Zuwa Kano, Kaduna, Bauchi Da Jo...
20/09/2026

HOTUNA:

Ganduje Da Yari Tare Da Manyan Jami’ai A Filin Jirgin Abuja, Yayin Da S**a Tashi Zuwa Kano, Kaduna, Bauchi Da Jos Domin Ci Gaba Da Ziyarar Sarakunan Gargajiya.

Taƙaitaccen BayaniJam’iyyar APC ta tsallake rijiya da baya a zaɓen cike gurbi na Majalisar Dokokin Jihar Bauchi da aka g...
20/09/2026

Taƙaitaccen Bayani

Jam’iyyar APC ta tsallake rijiya da baya a zaɓen cike gurbi na Majalisar Dokokin Jihar Bauchi da aka gudanar a ranar 19 ga Satumba, 2026, musamman a mazabar Sakwa ta Ƙaramar Hukumar Zaki.

A Sakwa, APM ta samu nasara da kuri’u 8,515, yayin da APC ta samu 3,771. Sai dai APC ta samu nasara a Disina, inda Yakubu Ali ya samu 5,846,.

Sheik Eze Kenan, Ɗan Asalin Ƙabilar Ibo, Wanda Ke Jagorantar Ƙungiyar Izala A Jihar Enugu. Wace Fata Ko Addu’a Za Ku Yi ...
20/09/2026

Sheik Eze Kenan, Ɗan Asalin Ƙabilar Ibo, Wanda Ke Jagorantar Ƙungiyar Izala A Jihar Enugu.

Wace Fata Ko Addu’a Za Ku Yi Masa? .

Ku Bayyana Ra’ayinku A Ƙasa

Zaben Kananan Hukumomi A Bauchi’Yan Sanda Sun K**a Mutane 47 Da Ake Zargi Da Kwaikwayon Jami’an Tsaro.Rundunar ’Yan Sand...
19/09/2026

Zaben Kananan Hukumomi A Bauchi
’Yan Sanda Sun K**a Mutane 47 Da Ake Zargi Da Kwaikwayon Jami’an Tsaro.

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi ta ce ta k**a mutane 47 da ake zargi da kwaikwayon jami’an tsaro yayin zaɓen cike gurbi a Disina, Ƙaramar Hukumar Shira. An ce an samu wasu da mak**ai k**ar bindigogi, adduna da sanduna. An tura waɗanda aka k**a zuwa SCID domin gudanar da bincike da ɗaukar matakin shari’a.

Address

Sokoto

Telephone

+2347033018580

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masaniya Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Masaniya Tv:

Shortcuts

Share

Category