Jama'are Emirate Fans page

Jama'are Emirate Fans page Fan page👍

30/09/2025

Alhamdulillah 🤲

Tawogar masu kamu da kuma sayar da kifi , na karamar hukumar jama’are sun kawo ziyarar gaesuwa da kuma jaddada mubaya’ar...
30/09/2025

Tawogar masu kamu da kuma sayar da kifi , na karamar hukumar jama’are sun kawo ziyarar gaesuwa da kuma jaddada mubaya’arsu ga mai martaba sarki.

Masha Allah, allah yasaka musu da Alheri🤝

Wakilin tarihi na masarautar jama’are da dalibansa sun kawo ziyarar gaesuwa wa mai martaba sarkin jama’are, Alh. Nuhu Ah...
30/09/2025

Wakilin tarihi na masarautar jama’are da dalibansa sun kawo ziyarar gaesuwa wa mai martaba sarkin jama’are, Alh. Nuhu Ahmad wabi, mni.

Muna addu’ar allah ya saka musu da alheri. Ameen🤲

Ziyarar Sada Zumunci Wanda Mai Girma Kwamishinan Wasanni Da Matasa, Yazo Fadar Uban Kasa Mai Martaba Sarkin Jama’are HRH...
30/09/2025

Ziyarar Sada Zumunci Wanda Mai Girma Kwamishinan Wasanni Da Matasa, Yazo Fadar Uban Kasa Mai Martaba Sarkin Jama’are HRH Alhaji Nuhu Ahmad Wabi,Mni

Kafin Tafiya Wajen Buga Wasan Karshe Na Jama’are Emir’s Cup, Wanda Ya Gudana A ranar Lahadi 28/09/2025 Muna Addu’ar Allah Yaja Zamanin Sarki.🤲

Allah ya karawa sarki lafiya da nisan kwana🤲🥰
30/09/2025

Allah ya karawa sarki lafiya da nisan kwana🤲🥰

LABARAI CIKIN HOTUNA DAGA MASARAUTAR JAMA’ARE MAI MARTABA SARKIN JAMA’ARE HRH ALHAJI NUHU AHMAD WABI,Mni Ya Halarci Taro...
30/09/2025

LABARAI CIKIN HOTUNA DAGA MASARAUTAR JAMA’ARE

MAI MARTABA SARKIN JAMA’ARE HRH ALHAJI NUHU AHMAD WABI,Mni Ya Halarci Taron Rufe Gasar Emir’s Cup Wanda Ya Gudana A Rana Mai Albarka Ta Lahadi 28/09/2025.

An Buga Wasan Karshen Ne Tsakanin Kungiyar Kwallon Kafa Ta Marai Academy Jama’are da kuma takwararta ta Golden Arrow Giade Wanda aka tashi 3:0, Wanda Hakan ya bawa damar Marai Academy Jama’are cin Gasar Kwallon.

Taron ya Samu halartar kwamishinan harkokin matasa da Wasanni na Jahar Bauchi da kuma wasu Daga Cikin mukarraban Gwamnatin Jahar Bauchi.

Masha Allah 😍🥰
30/09/2025

Masha Allah 😍🥰

FADAR HAKIMIN CIKIN GARIN JAMA'ARE.
28/09/2025

FADAR HAKIMIN CIKIN GARIN JAMA'ARE.

28/09/2025

Ƴan uwa Masu Albarka kuyi followin na wannan Sabon Shafin na mu, Smash photography. ng

27/09/2025

Jama’are Garin, Girma da karama🙏🏼

Allah yakara lafiya da nisan kwana🙏🏼🤲
27/09/2025

Allah yakara lafiya da nisan kwana🙏🏼🤲

Dan makwayon marai😍
27/09/2025

Dan makwayon marai😍

Address

Muhammad Wabi Street, 1 Jama’are
Bauchi
751110

Telephone

+2348114942708

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jama'are Emirate Fans page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share