Sunshine FM 91.5 Yola

Sunshine FM 91.5 Yola Official page of Sunshine 91.5 FM Yola. www.sunshinefmyola.com Sunshine FM Yola.

NAS FM MUBI TAYI SABON GMBiyo bayan nada Comrade Usman Muhammad Jemeta a matsayin sabon Mukaddashin Babban Manajan NAS F...
26/08/2026

NAS FM MUBI TAYI SABON GM

Biyo bayan nada Comrade Usman Muhammad Jemeta a matsayin sabon Mukaddashin Babban Manajan NAS FM Mubi, ana sa ran wannan mataki zai taimaka wajen bunkasa tashar tare da kawo sabbin dabaru na ci gaba. An nada shi ne a matsayin wani bangare na sauye-sauyen da ake yi domin inganta ayyukan tashar da kuma kara kusanci da al’umma.

A matsayin matakin farko, Comrade Jimeta ya kira taro da mambobin kwamitin gudanarwa, karkashin jagorancin Shugaban Hukumar, Alhaji Ya’u Umar Babayi. Taron ya mayar da hankali ne kan muhimman batutuwan da s**a shafi makomar ci gaban NAS FM Mubi, lamarin da ya nuna kudurin hukumar na yin aiki tare domin samun ci gaba.

A yayin taron, mambobin hukumar sun taya Comrade Jemeta murnar sabon mukamin da aka ba shi, tare da nuna goyon bayansu ga hangen nesansa da irin jagorancin da yake da shi. Sun kuma jaddada muhimmancin hadin kai da goyon baya yayin da NAS FM Mubi ke shiga wani sabon mataki karkashin jagorancinsa.

Yayin da ake sa ran samun kyakkyawan ci gaba,

Following the Appointment of Comrade Usman Muhammad Jimeta as the new acting General Manager, NAS FM Mubi a move anticip...
26/08/2026

Following the Appointment of Comrade Usman Muhammad Jimeta as the new acting General Manager, NAS FM Mubi a move anticipated to steer the station towards innovative growth and development. His appointment comes as part of strategic changes aimed at enhancing the station's operations and community engagement.

In a significant first step, Comrade Jemeta convened a meeting with the board members, presided over by Chairman Alhaji Ya'u Umar Babayi. The meeting focused on critical issues pertaining to the future development of NAS FM Mubi, highlighting the board's commitment to fostering a collaborative environment that drives progress.

During the meeting, board members expressed their congratulations to Comrade Jemeta, embracing his vision and leadership potential. They underscored the importance of unity and support as NAS FM Mubi navigates its next phase under his management.

With a promising agenda ahead, the board and the new acting General Manager aim to implement effective strategies to improve content delivery and community outreach, ensuring that NAS FM Mubi continues to be a vital voice in the region.

Stay tuned for further updates as Comrade Usman Muhammad Jemeta steps into his new role and works towards realizing the station's vision for a vibrant future.

YESTERDAY TRADITIONAL RULERS CONVENE AS ADAMAWA STATE COUNCIL OF EMIRS AND CHIEFS HOLDS MEETING IN YOLAThe Adamawa State...
06/08/2026

YESTERDAY TRADITIONAL RULERS CONVENE AS ADAMAWA STATE COUNCIL OF EMIRS AND CHIEFS HOLDS MEETING IN YOLA

The Adamawa State Council of Emirs and Chiefs has held its meeting at the palace of the Lamido of Adamawa in Yola, bringing together first-class traditional rulers and members of the Adamawa Emirate Council to discuss matters affecting the peace, unity, and development of the state.

The meeting was hosted by the Chairman of the Council, His Royal Highness, Alhaji Muhammad Barkindo Aliyu Mustapha, PhD, CFR, the Lamido of Adamawa, who is also the Grand Patron of Tabital Pulaaku International and Chancellor of Stand-Tall African University.

Among the royal fathers in attendance were the Ganwari of Ganye, HRH Alhaji Umaru Adamu Sanda; the Hama Bata, HRM Humon Alhamdu Gladson Teneke; the Murum Mbula, HRM Mr. Bwaltam Bently Biyapo; the Kwandi Nungura, HRM Kwandi Dishon Dansanda; the Ptil Madagali, HRM Dr. Ali Danburam; the Emir of Fufore, HRH Alhaji Sani Ahmad Ribadu; the Emir of Maiha, HRH Alhaji Ahmadu Saibaru; the Mbege Ka Michika, HRM Prof. Bulus Luka Gadiga; the Kumu of Gombi, HRM Mr. Aggrey Ali; and the Gubo Yungur, HRM Pa Johnson Diyo Matalo.

The meeting was also attended by key members of the Adamawa Emirate Council, including the Galadima Adamawa, Alhaji Mustapha Aminu, and the Madawaki Adamawa, Alhaji Usman Aliyu Marafa, who serves as the Special Adviser to the Governor of Adamawa State on Chieftaincy Affairs.

The gathering provided an opportunity for the traditional rulers to review issues relating to their communities and reaffirm their commitment to supporting initiatives that promote peaceful coexistence, security, cultural preservation, and grassroots development across Adamawa State.

The Council reiterated the vital role of traditional institutions in complementing government efforts through community engagement, conflict resolution, and the promotion of unity among the diverse ethnic and cultural groups in the state.

MONDAY TO FRIDAY ⭐STAR⭐ PROGRAMS⭐ Fitattun Shirye-shirye na Litinin zuwa Juma'a ⭐
23/07/2026

MONDAY TO FRIDAY ⭐STAR⭐ PROGRAMS

⭐ Fitattun Shirye-shirye na Litinin zuwa Juma'a ⭐

Darakta Kamal S. Alkali Ya Yi Kira Ga Kannywood Ta Mayar da Hankali Kan Ingantattun LabaraiFitaccen daraktan Kannywood, ...
16/06/2026

Darakta Kamal S. Alkali Ya Yi Kira Ga Kannywood Ta Mayar da Hankali Kan Ingantattun Labarai

Fitaccen daraktan Kannywood, Kamal S. Alkali, ya yi kira ga masu ruwa da tsaki a masana’antar da su ƙara mayar da hankali wajen samar da ingantattun labarai masu ma’ana,

A wani saƙo da ya wallafa, Kamal Alkali ya bayyana cewa idan har Kannywood na son kaiwa ga miliyoyin masu kallo a duniya, dole ne ta ƙara inganta tsarin ba da labari da gina labarai masu jan hankali da darasi.

Ya ce a wannan zamani na kallon fina-finai ta intanet, Na sa asa mu kyakkyawan tunani domin abin da ya fi muhimmanci shi ne yadda za a juya wannan tunani zuwa fim, ko jerin shirye-shirye da za su riƙe hankalin masu kallo daga farko har ƙarshe.

Daraktan ya jaddada cewa masana’antar fim yanzu tana gogayya ne a matakin duniya, inda masu kallo ke neman labarai masu ƙarfi, jarumai masu tasiri da kuma sabbin dabaru masu kirkira.

Kamal S. Alkali ya kuma yaba wa masu shirya fina-finai da ke ƙoƙarin samar da ayyukan da s**a dace da al’adu da addini, yana mai cewa irin waɗannan fina-finai ne za su taimaka wajen ɗaukaka martabar Kannywood a idon duniya.

Address

Opposite Mahmud Ribadu Square
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunshine FM 91.5 Yola posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category