Khalid Ibn Walid

Khalid Ibn Walid Purposely for Da'awa

01/06/2025
10/04/2025

ya sokawa kansa wuka 🙆

10/04/2025

Hujja Takobin Mumini

10/04/2025

Wani Kirista ya Musulunta

10/04/2025

Hujjoji Guda 158 Kiristanci ba Addini bane
Prof Dauda Ojob

Khalid Ibn Walid ☪️⚖️✝️

10/04/2025

Tsarki ya tabbata ga Allah Subhanahu wata'ala

Ina ? Makiyan Musulunci Duk kiyayyarka da Musulunci ka taba yin Musulunci domin duk wani Mutum ya zo Duniya ne A Musulmi...
10/04/2025

Ina ? Makiyan Musulunci

Duk kiyayyarka da Musulunci ka taba yin Musulunci domin duk wani Mutum ya zo Duniya ne A Musulmi Sai dai idan ya Girma ya Samu Iyayansa ba Musulmai ba su Chanxa Mar Addini

Don haka idan ma ka taba aifuwar Yaro ya Mutu yana Jinjiri Ranar Alkiyama za ku raba Tuta da shi don shi zai tashine a Tutar Ma'abota Addinin da Duk Annabawan Allah s**a yi Addinin da Allah ya yarda a Bauta Mar a cikin shi

Shin Yesu Allah ne / Kirista ne1In dai Yesu Allah ne inane inda shi yacce shi Allah ne Kamar yadda Allahn Musulunci Yacc...
10/04/2025

Shin Yesu Allah ne / Kirista ne

1
In dai Yesu Allah ne inane inda shi yacce shi Allah ne Kamar yadda Allahn Musulunci Yacce

انني انا الله لا اله الا انا فاعبدني واقم الصلاه لذكري
Lalle in inne Allah... Inji Allah subhanahu wata'ala

2
Idan Kiristanci shine Addinin Yesu inane Inda Yesu yacce Kiristanci shine Addini a gurina Kamar yadda Allahn Musulunci Yacce:

ان الدين عند الله الاسلام
Addini a waje Na shine Musulunci inji Allah subhanahu wata'ala

Har ta Musulunta Allah tabbatar da ita a Musulunci
10/04/2025

Har ta Musulunta Allah tabbatar da ita a Musulunci

09/04/2025

Raddi zuwa ga wani Kirista

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khalid Ibn Walid posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category