
12/05/2024
A ranar 30th May TapSwap zasuyi launching pool dinsu, hakan na nufin za'a fara hadadar Taps kenan, kuma watakila suzo da tsari irin na Notcoin voucher. Ma'ana su bada damar juya wani adadi na Taps zuwa voucher a dinga siyarwa.
Daya daga chikin dalilan da yasa nake kyautatawa TapSwap mining zaton samun alkhairi dashi shine sun samu goyon bayan Solana blockchain. Kasancewar a yanzu TapSwap shine mining dana sani na farko akan Solana blockchain da akeyi akan telegram, watakila hakan yasa Solana suyi duk mai yiwuwar domin ganin ya zama zakaran gwajin dafinsu, kamar yanda Notcoin yake kokarin yi akan TON blockchain.
Zuwa yanzu Taps nawa kuka tara?
Wayanda basu fara mining na TapSwap ba ga bayaninsa a kasa π
Yanda Ake Rijistar TapSwap
1οΈβ£ Ku taba link dake kasa, zai mayar daku telegram dinku π
Share with your friends and earn bonuses for each friend you invite and for their activity:
My referral link: https://t.me/tapswap_bot?start=r_6724465322
2οΈβ£ Ku taba START domin fara mining, zakuga sun baku 2500. Farko zakuga cewa duk tabawa daya suna baku 1, sannan kuma iya 500 suke baku a kowanne session.
3οΈβ£ Daga kasa akwai icons guda 5, bari nayi bayaninsu daya bayan daya:
π£ Na farko shine wajen da zaku dauki referral link dinku domin gayyatar wasu dashi.
π€Ό Na biyu wajen tasks ne. Akwai tasks da zakuyi ku samu samada 500,000 Taps. Ku tabbatar kunyi wayannan task.
π
Na uku wajen mining ne.
π₯ Na hudu wajen boosting domin kara gudun mining.
π’ Na karshe wajen statistics ne. A wajen zakuga adadin mutanen da suke mining na TapSwap da kuma adadinsa da akayi mining.