Sufi Media Centre SMC

Sufi Media Centre SMC The aims of this page is to advocate the true and right wishes of Mal. Usman Adamu Sufi on the view of PDP gubernatorial candidate BAUCHI STATE 2027

28/04/2025

Barka Al'umar Jihar Bauchi, Allah Ya Bamu Damina Mai Albarka 🙏

Gaskiya da Rikon Amana.
19/04/2025

Gaskiya da Rikon Amana.

16/04/2025

Kun san team din da muke kuwa? Mu bama loosing kwallo wasa ne a karɓa da hakuri masoya

PDP: Tafi Kowace Jam’iyya Tarihi, Tasiri da Nasarori a Najeriya – Amma Ta Yaya Zata Kaskantar Da Kanta a Gaban Wata Jari...
16/04/2025

PDP: Tafi Kowace Jam’iyya Tarihi, Tasiri da Nasarori a Najeriya – Amma Ta Yaya Zata Kaskantar Da Kanta a Gaban Wata Jaririyar Jam’iyya?

PDP ta mulki Najeriya tsawon shekaru 16. Ta samar da manyan shugabanni, ta gina muhimman ayyuka, ta kafa tsarin dimokuradiyya. Amma yau, jam’iyyar na fama da rikice-rikice, rabuwar kai da koma baya.

Shin PDP za ta sake farfadowa? Ko za ta bar sabbin jam’iyyu su mamaye siyasar Najeriya?



Sufi Media Centre SMC

15/04/2025

Malam Usman Adamu Sufi Alheri, matashi na matasa mai sauraron da tallafawa jama'a. Da Sufi jihar Bauchi zata ƙara samun ci gaba.

Sufi Media Centre SMC

Katagum Zone Facebook Connect. Muna muku Fatan Alheri yadda akayi na Bauchi lafiya kuma Allah ya bada sa'a. Sufi Media C...
15/04/2025

Katagum Zone Facebook Connect. Muna muku Fatan Alheri yadda akayi na Bauchi lafiya kuma Allah ya bada sa'a.

Sufi Media Centre SMC

Sufi Alheri
15/04/2025

Sufi Alheri

KAITSAYE DAGA SIR ABUBAKAR TAFAWA BALEWA INTERNATIONAL AIRPORT BAUCHI. MAIGIRMA GWAMNAN TALAKAWAN JIHAR BAUCHI SEN DR BA...
15/04/2025

KAITSAYE

DAGA SIR ABUBAKAR TAFAWA BALEWA INTERNATIONAL AIRPORT BAUCHI.

MAIGIRMA GWAMNAN TALAKAWAN JIHAR BAUCHI SEN DR BALA ABDULAKADIR MUHAMMAD KAURAN DAULAR USMANIYA YA ISO GIDA JIHAR BAUCHI BAYAN ZIYARAN AIKI.

MAIGIRMA GWAMNAN TALAKAWAN JIHAR BAUCHI YASAMU TARBA DAGA MATAIMAKIN SA RT.HON.AUWAL MUHAMMAD JATAU (MADUGUN KATAGUM) DA SAURAN JIGAJIGAN GWAMNATIN JIHAR BAUCHI.

📸 BABU GIRMA BAUCHI

Sufi Media Centre SMC

15/04/2025

The aims of this page is to advocate the true and right wishes of Mal. Usman Adamu Sufi on the view of PDP gubernatorial candidate BAUCHI STATE 2027

Sufi Media Centre SMC

15/04/2025

YAN JIHAR BAUCHI ZAKU ZAƁI MATASHI MAI SON CI GABANKU 2027 ?

Address

Bauchi

Telephone

+2348032828654

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sufi Media Centre SMC posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sufi Media Centre SMC:

Share