AMA media tv

Website

AMA media tv Am here to help you

Ina Kuke Masoya Dr Idris Abdul'aziz Rh. Wadda Bazasu Zabi Jam'iyyar Wadda Yacutar da Malaminsuba ?Tabbas Zamu Nuna Fishi...
25/09/2026

Ina Kuke Masoya Dr Idris Abdul'aziz Rh. Wadda Bazasu Zabi Jam'iyyar Wadda Yacutar da Malaminsuba ?
Tabbas Zamu Nuna Fishinmu
Rogo Must Go insha Allah..

ASSALAMU ALAIKUM ALUMMA JIHAR BAUCHI MAI GIRMA H.E M A ABUBAKAR YANA MUKU BARKA DA WANNAN RANA MAI DARAJA TA JUMA’A KARE...
25/09/2026

ASSALAMU ALAIKUM ALUMMA JIHAR BAUCHI MAI GIRMA H.E M A ABUBAKAR YANA MUKU BARKA DA WANNAN RANA MAI DARAJA TA JUMA’A KAREEM DA FATAN ALLAH BAMU ZAMAN LAFIYA TARE DA YALWATAN ARZIKI DUNYA DA LAHIRA AMEEN 🤲

HAR KULLUM ALFARMAN KU MUKE NEMA MUTANAN JIHAR BAUCHI.

24/09/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ahmad Idris Alhassan, Usama Lawal, Jamilu Abdullahi, Tanko Usman, AL EX

DA DUMI-DUMI: Kotu Ta Soke Tikitin Pantami, Ta Umarci PDP Ta Gudanar da Sabon Zaɓen Fitar da Ɗan Takarar Gwamna a GombeB...
24/09/2026

DA DUMI-DUMI: Kotu Ta Soke Tikitin Pantami, Ta Umarci PDP Ta Gudanar da Sabon Zaɓen Fitar da Ɗan Takarar Gwamna a Gombe

Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Gombe ta umarci Jam’iyyar PDP da ta gudanar da sabon zaɓen fitar da ɗan takarar gwamna a Jihar Gombe, lamarin da ya shafi tikitin da Prof. Isa Ali Pantami ya samu a matsayin ɗan takarar jam’iyyar a zaɓen 2027.

Mai shari’a Amina Aliyu Mohammed ce ta yanke hukuncin, a cikin ƙarar da Usman Aliyu Garry ya shigar yana ƙalubalantar yadda Pantami ya samu tikitin takarar gwamna na PDP.

Garry ya yi zargin cewa ba a gudanar da cikakken zaɓen fidda gwani kamar yadda dokokin jam’iyyar da dokokin zaɓe s**a tanada ba.

Pantami, wanda a baya ya kasance ɗan takarar neman tikitin gwamna a jam’iyyar APC, ya koma PDP ne bayan APC ta zaɓi Jamilu Gwamna a matsayin ɗan takararta na yarjejeniya.

Daga bisani Pantami ya samu tikitin PDP ta hanyar amincewa da murya (voice affirmation) a zaɓen fidda gwani da jam’iyyar ta gudanar.

A hukuncin da ta yanke ranar Alhamis, kotun ta umarci PDP da ta sake gudanar da zaɓen fidda gwani bisa ƙa’idojin jam’iyyar da kuma dokokin zaɓe da s**a dace.

Daily Trust

24/09/2026

Zamu tallata M.A ✅
Zamu zaɓi M.A ✅
Zamu sa a zaɓi M.A ✅
Wannan itace akidar mu 👌

Dukwanda yaje garin azare yasan garin apc ne.
24/09/2026

Dukwanda yaje garin azare yasan garin apc ne.

24/09/2026

Flyover ko nace Gada kadai 20billion, Gratuity kuma 10billion 😭

Inna Lillahi Wa Inna Ilayhir Raji'un Wayyo Iyayen Mu 🙆😭

Address

Ahmadu Bello Way Opposite Treasury
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AMA media tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share