
07/08/2023
Assalām Abokai!
Inai muku tallen wannan "Page" nawa mai suna Sauki VTU, "Page" ne da na kirkira domin kostomomi na da suke suyen data daga gareni da kuma wadanda suke amfani da "App" dina mai suna Sauki VTU domin sana'ar "Data", "Airtime" "Bill Payments" da sauran su.
An kirkira wannan Page dinne domin sanar da duk wani Updates da ya shafi App din mu, da kuma koyar da sababbin kostomomi yanda ake amfani da App din.
Wannan Page din kuma inshā Allāh bazai takaita a iya nan ba, zan rinqa koya mana fasahohin zamani na "Digital Marketing", kuma zai rinqa kawo mana link na makarantu da ake koyon sana'o'i da ilimomi na fanni daban-daban.
Abokai kawai kuyi following page din mu, kuma kuyi downloading Manhajar mu ta sayar da data a farashi mai sauki.
Ga Link din da zaku samu App din na a play store; https://play.google.com/store/apps/details?id=sauki.vtu.app
Sai munji ku.