Isma'iel Disina

Isma'iel Disina Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Isma'iel Disina, Digital creator, Disina Kofar Gabas, Bauchi.

Alhmdlh for the recommended by the peopls
19/12/2024

Alhmdlh for the recommended by the peopls

GAGARUMIN MAULIDIN MANZAN ALLAH NA GANI NA FADA A KANO AN RABA KYAUTAR SABBIN MASHINA GUDA 10 AN RABAWA MASU SUNAN KHALI...
01/10/2024

GAGARUMIN MAULIDIN MANZAN ALLAH NA GANI NA FADA A KANO AN RABA KYAUTAR SABBIN MASHINA GUDA 10 AN RABAWA MASU SUNAN KHALIFOFIN ANNABI SU SHA BIYU KOWA MILIYAN DAYA.

Aranar Lahadin Data Gabata 29/9/2024 Shareef Sidi Abdulkadir Sarkin Baki Na'ibawa Kano Mamallakin Gidan Biredin Exactive Da Gidan Ruwan E3 Ya Shirya Katafaran Maulidin Manzan Allah Na Ban Mamaki Wanda Ya Kirashi Da Khatama.

Daga Cikin Abinda S**a Ja Hankulan Mutane A Maulidin Shine

√An Raba Buhunnan Shinkafa Sama Buhu Dari ga Mabukata

√An Bawa Mutane Masu Sunan A Immatu Ahlilbaity Su 12 Kowa Miliyan Daya Take Yanke

√ An Raba Sababbin Mashina A Kallah Goma Ga Masu Sunayen Ahlilbaity Da Sunayen Manyan Magabata

√ Akallah Kayan Daki An Raba Wajan Set Uku Wanda Kowanne Ya Hada Da Kujerun Zamani Da Gado Na Zamani Da Sauran su Kamar Firiza da Filezma Daga Cikin wadanda S**a Samu Kayan Daki Harda mai Suna Khadija

Manyan Shaddoji Da Turaruka Nikaina Bansan Adadin Wadanda Aka Rarraba ba .

Wannan Rubutun Yayi Kadan Na Kawo muku Adadin kyaututtukan da aka Rarraba Da Wadanda Aka Bawa.

Amma Ga Dukkan Mai Son Kallon Vedion Wannan Maulidin Zamu Dora Cikakken sa A Shafin UG CHANNEL TV Dake YouTube.

Ku Fara Kallon Wadannan Hotunan.

Abun Burgewa UG CHANNEL TV Aka Bawa Alhakin Tsara Dukkan Filin taron Kuma Sayyida Khadija Tasa Hannu a Lamarin Kamar Yanda Zaku gani.

Asha Kallon Hotuna Lafiya.

Badaru Rabiu Director
UG CHANNEL TV
1/10/2024

26/09/2024

SAUTUL SHURAFAA FOUNDATION DISINA..........

04/09/2024

imam Ali (as) yacce:-

Yin shiru yayin da ake bukatar gaskiya Wannan kaskanci ne. Sannan fadin gaskiya lokacin da ake zalunci shikuma izzane.

© Isma'iel Disina.

Duk wanda be fahimci abin daya faru bayan wafatin Manzon Allah ba, to bazai iya fahimtar Haƙiƙanin Musulunci ba!A bayan ...
02/09/2024

Duk wanda be fahimci abin daya faru bayan wafatin Manzon Allah ba, to bazai iya fahimtar Haƙiƙanin Musulunci ba!

A bayan Manzon Allah (Saww) an kashe Ƴarsa Sayyida Fatima sannan aka kashe Imam Ali aka kashe Ɗansa Imam Hassan sai Imam Hussain Wanda aka tare shi da Iyalansa da Sahabban sa a filin Karbala aka musu kisan ƙare dangi!

Kuma wadanda s**a yi wannan baƙin aikin ba wasu bane face Musulmi wanda Manzon Allah (S) ya bar wasiyya da cewa baya neman lada na isarwa mutane Musulunci da yayi face su so Iyalan gidan sa. Amman yana wafati kunga abin da wannan Al'ummar ta saka mai dashi!

Shiyasa muke cewa lallai mutane su binciki tarihi kar mutum ya tsuke tunanin sa waje guda! Saboda sanin gaskiyar abinda aka wa Ahlulbait a bayan Annabi shine zai baka damar yin Addini wanda Annabi yazo mana dashi .

AL-HADITHقال الامام الرضا (عليه السلام)(( من لم يقدر على مايكفر به ذنوبه , فليكثر من الصلاة على محمد وآله , فإنها تهدم ا...
30/08/2024

AL-HADITH
قال الامام الرضا (عليه السلام)
(( من لم يقدر على مايكفر به ذنوبه , فليكثر من الصلاة على محمد وآله , فإنها تهدم الذنوب هدما ))

Daga Imam Ridha (A.S):

“Wanda ya gaza yin abinda zai kankare masa zunubi da shi, to ya yawaita yin salati ga Annabi da Alayensa tsarkaka, domin yin (salatin) na rushe zunubi rushewa”.

🌹🌹اللهم صل على محمد وآل محمد🌹🌹🌹
🌹🌹جمعة مباركة🌹🌹

وفاء_للحسين


28/08/2024

Tabbatar da Hijabi tamkar tabbatar da Addinin Musulunci ne.

Cire Hijabi tamkar cire Addinin Musulunci ne.

Wulaƙanta Hijabi tamkar wulaƙanta Addinin Musulunci ne.

Kare Hijabi tamkar kare Addinin Musulunci ne.

Yaƙi saboda Hijabi tamkar yaƙi saboda Addinin Musulunci ne.

Hana sanya Hijabi tamkar hana Addinin Musulunci ne.

Da Hijabi ake gane akwai Musulunci.

Da Hijabi ake bayyana Izzar Musulunci.

Da cire Hijabi Azzalumai ke huce haushinsu a kan Musulunci.

Dan haka da Hijabi za mu yaƙeku.
Da Hijabi za mu rusaku.
Da Hijabi za mu koraku.
Da Hijabi za mu kawo ƙarshenku bi Izninllahi Ta'ala.✊

Ina Kira ga Musulmin duniya, Yaya ne kai; ko ƙani; Uba ne kai; ko Ɗa; ko Miji; ko Ɗan-uwa makusanci, da mu tashi tsaye tsayin-daka wurin tabbatar da Sanya Hijabi ga Ƴan'uwa Mata a Matsayimmu Na Musulmi, Domin kare Martabar Addinin Musulunci Wadda maƙiya ke farmaka a koda yaushe Dare da Rana.

Babu bambanci a tsakanin Musulunci da Hijabi 👉kammalalle.

Address

Disina Kofar Gabas
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Isma'iel Disina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share