
19/08/2024
DA DUMI DUMI: Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa ya amince da fara aiwatar da sabon mafi karancin albashi na ƙasa na ₦70,000 ga ma’aikatan Gwamnati a jihar, Daga watan Agusta.
AIR MARSHAL TV
Domin Gaskiya Da Rikon Amana.