Auwal Jibrin

Auwal Jibrin Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Auwal Jibrin, Digital creator, Bauchi.

ALLAHU AKHBAR: Innalillahi Wainna Ilahi Raji'un Kullu nafsin zaikatul maut🤣🤣🤣🤣Allah ya jikan Malam da Rahama, Allah ya g...
04/04/2025

ALLAHU AKHBAR: Innalillahi Wainna Ilahi Raji'un Kullu nafsin zaikatul maut🤣🤣🤣🤣
Allah ya jikan Malam da Rahama, Allah ya gafarta masa kura kuransa.

Mafi Yawan Jama'a Dake Zuwa Sallar Jumma'a A Masallacin Dr. Idris Abdulaziz Sallar Azahar Sukeyi Ba Jumma'a.Saboda hadis...
26/07/2024

Mafi Yawan Jama'a Dake Zuwa Sallar Jumma'a A Masallacin Dr. Idris Abdulaziz Sallar Azahar Sukeyi Ba Jumma'a.

Saboda hadisi da yatabbata daga Manzon Allah(SAW) cewa duk wanda yayi magana alokacin khudubar Jumma'a tho bashida ladan Jumma'a koda kuwa hani yayi da mummuna ko umarni da kyakykyawa. Allah yasa sugane, kuma suji tsoron Allah sugyara. Ameen

Jumma'at Mubarak

🖊🖊 Auwal Jibrin

21/07/2024
Wani lokacin nakance "Bamatsala Amma Damatsala"Wani lokacin nakance "Bakomai Amma Dakomai"Wani lokacin nakanyi "Murmushi...
09/07/2024

Wani lokacin nakance "Bamatsala Amma Damatsala"

Wani lokacin nakance "Bakomai Amma Dakomai"

Wani lokacin nakanyi "Murmushi Amma Inacikin Fushi"

Yakamata kuna ganewa manah Dan Allah haba🙍🏻‍♂️🙎🏽‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

"Vacation time"
20/05/2024

"Vacation time"

Some stories are written with pen🖋🖊While some stories are written with pain🤦‍♂️🤦‍♂️
20/05/2024

Some stories are written with pen🖋🖊
While some stories are written with pain🤦‍♂️🤦‍♂️

SULHU ALKHAIRISheik Aminu Ibrahim Daurawa ya dawo mukaminsa na kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano.Wannan ya biyo baya...
04/03/2024

SULHU ALKHAIRI

Sheik Aminu Ibrahim Daurawa ya dawo mukaminsa na kwamandan hukumar Hisba ta jihar Kano.

Wannan ya biyo bayan zaman sulhu da aka yi tsakanin gwamna Abba Kabir Yusuf da Sheik Daurawa a daren Litinin dinnan.

Ya Allah! As we look to the future with hope, we pray for Your guidance. May You give us the courage to face whatever ma...
06/10/2023

Ya Allah! As we look to the future with hope, we pray for Your guidance. May You give us the courage to face whatever may come our way. May You bring our people together to work for the common good. May forgiveness, love, patience, goodness, kindness, compassion and mercy be our watchwords. Ameen

JUMA’AT MUBARAK

Address

Bauchi

Telephone

+2347036910298

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Auwal Jibrin posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Auwal Jibrin:

Share