12/05/2026
😭 INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN 💔
🚨 YANZU-YANZU:
Wani mummunan hatsarin mota ya afku a daidai Kwanan Pilot da ke kan titin Gombe Road a garin Bauchi, inda wata mota kirar Hummer ta kwace tare da buge wani matashi da yake tafiya a kan keke 😭💔
Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a yammacin yau Talata, kuma matashin ya rasu nan take a wajen da hatsarin ya afku 😢🕊️
Allah ya jikansa da rahama, ya baiwa iyalansa haƙurin jure wannan babban rashi 🤲💔
⚠️ Masu ababen hawa su riƙa yin taka-tsantsan yayin tuƙi domin kare rayukan jama’a.
Kuyi Share da Follow domin samun sahihan labarai cikin lokaci 🔥📺
Karshen Hanya TV