Gaskiya Da Adalci TV

Gaskiya Da Adalci TV Promoting truth, justice, accountability, and responsible leadership through fact-based analysis and constructive public discourse

04/08/2026

Dr Tauheedee (Rahimahullah)

04/08/2026
04/08/2026

Dr Idris Abdul-Aziz Dutsen tanshi.

Allah ya jikansa da gafara

01/08/2026

Dr Tauheedee Allah ya jikan ka da gafara.

Komai yayi farko zaiyi karshe, insha'Allah.
12/07/2026

Komai yayi farko zaiyi karshe, insha'Allah.

Sojoji Sun Aika Da Riƙaƙken Ɗan̈ Bindiga Kachalla Yalo Barzahu A Jihar Zamfara

12/07/2026

Allah ya jikan Dr Idris Abdul-Aziz Dutsen tanshi Bauchi.

Ya zama dole masu ruwa da tsaki su binciko wannan al'amari kuma su hukunta masu wannan aika-aika.
12/07/2026

Ya zama dole masu ruwa da tsaki su binciko wannan al'amari kuma su hukunta masu wannan aika-aika.

KIRA GA SHUGABAN KASA DA GOBNONIN AREWA KAN ABINDA YAKE FARUWA A IKKO JIHAR LAGOS
Lallai muna kira ga shugaban kasa da gwamnoninmu musamman na Arewa su dauki mataki a kan abin da yake faruwa a kwanakin nan da s**a wuce a birnin Ikko jahar Lagos, Samari ne maza majiya karfi masu sana'a ba masu bara ba an tattara su an je an kulle su a wani waje da aka maida shi kamar kurkuku, 'concentration camp' kamar yadda Hi**er ya yi wa Yàhudawa, an tattara su menene laifinsu? Shi ne kawai don su ba daga bangaren can suke ba, don su daga bangaren arewacin Najeriya suke.
An karya masana'antun arewacin Najeriya tun daga lokacin Obasanjo aka fara har izuwa yanzu, abin da zai farfado da masana'antun na bututun gas da tun shekarar bara ake mana alkawarin a cikin watan June zai iso Kano ya wuce funtuwa, wanda da shi ne ake fatan za'a sami makamashi masana'antun mu su tashi.
Mutanen bangaren nan(Arewacin Nigeria) ba masu kasala bane suna da karfin halin ba masu kasala bane, kokarinsu wajen kasuwanci da shi aka gina wannan kasa tun kafin a samu fetur.
Masana'antun nan kowa ya san yanda BAMPAI da DAKATA da CHALAWA suke a wannan kasarhekaru kusan ashirin da yan kai da s**a wuce.

To mutanen mu suna da karfinsu suna sana'a, inda aka je aka gina da dukiyar kasavsun je suna neman arziki amma kamar yanda ake yiwa bakin haure da yan gudun hijira da suke tsallaka teku su shiga kasashen Turai haka yanzu ya zamanto ake yi ma wadannan yan Najeriya da s**a shiga da s**a je suke neman arziki, kuma wannna arziki na kasa ne suna da hakki a kan wannan arziki, kuma rashin adalci shi ne yasa ake fifita wani bangare akan wani bangare to lallai shugaban kasa ya tsawatarwa hukumar Lagos a kan wannan abin da suke yi.

Abinda Peter Obi yayi a Anambra muna gani har yanzu wannan fatalwar tana binsa duk da kokarin da yake yanzu yana nuna nadama, Da ya dauki Najeriya al'umma daya, yace duk wanda zai zauna a Kasar sai an yi masa alama wato ID Card.
To yan yanzu hukumar Legas ta zo tayi wannan abu na zalunci.
To Shugaban Kasa Shugaban Kasa ne baki daya kuma bangaren arewa wanda ake musu zalunci su ne s**a ba shi kashi 65% na kuri'arsu wajen zaben sa.
Saboda haka idan ba su tsawatar ba wannan al'amari yana daga cikin abinda zai kawo tabarbarewar zaman lafiya a cikin wannan kasa tamu, Kuma hakkin shugaba ne ya tsare Al'umma kamar yadda muka gani a fi'ilin Annabi (SAW).

Wannan itace amanar ilimi, Malam Allah ya kara mana istikama ameen yah Rabb.
12/07/2026

Wannan itace amanar ilimi, Malam Allah ya kara mana istikama ameen yah Rabb.

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
Wannan shine littafin danayi kuskure ni Jamilu Aliyu Waziri Jahun wajen fadan sunan mawallafin littafin Duniya tashaida nayi kuskure Dan bansaniba Malamai sun gyaramin Kuma nakarbi gyaran Allaah yasakamusu da alheri Ameeen ......
Sunansa ibnu Salah NE ba ibnu sallahba .
Kuma karancin iliminane yakawo haka amma inakaratu Kuma Ina koya inshallah watarana kuskuren zeragu inshallah .
Kuma inatinawa malamanmu da dalibai Yan uwana .
Karatun littafin Almusanaf wallahi bafashi har inmutu inshallah Acigaba da gyaramana Allah yabada lada Kuma Ina godiya Allaah yasakamuku da alheri Ameeen summa Ameeen.
Daga Dan uwanku : Jamilu Aliyu Waziri Jahun Bauchi Wanda akewa laqabi ayanzu da Jamilu Almusanaf ko kace Malam me Almusanaf wasu Kuma cewa suke wayaga Almusanaf ince gani wasuma suncemin mahaukaci me Almusanaf nace nagode duka Allah yasamu a aljannah Ameeen Yan uwana Ahalussunnah dukanku I love you wallahi inasonku Ahalussunnah .
Se namutu zakuyi kewana inshallah inde Allah yatemakeni nayi Dan Allah da iklasi Allaah yasa muyi Dan Allah Ameeen

وما توفيقي إلا بالله
INBA RADDI BA ADDINI .

12/07/2026

Allah ya jikan Sheikh ja'afar Mahmood Adam Kano

07/07/2026

Wai shin menene acikin littafin Al-musannaf wanda wasu manyan malaman kunguyar izala basuson Sheikh Jamilu ya karanta..?

Ga kadan daga cikin abunda littafin ya kusa...
Littafin Al-Musannaf yana daga cikin manyan littattafan hadisi na Musulunci. Marubucinsa shi ne Abu Bakr Ibn Abi Shaybah (159–235 AH).
Abubuwan da littafin ya ƙunsa sun haɗa da:
Hadisan Annabi ﷺ.
Maganganu da fatawowin Sahabbai.
Maganganu da fatawowin Tabi'ai.
Riwayoyi kan fikihu a fannoni daban-daban kamar:
1. Tsarki (Taharah)
2. Sallah
3. Azumi
4. Zakka
5. Hajji
6. Aure da saki
7. Kasuwanci
8. Hukunci (Qada')
9. Jihadi
10. Gado
Da sauran batutuwan shari'a.
Ba wai hadisan Annabi ﷺ kaɗai littafin ya ƙunsa ba; yana kuma tattara athar (maganganu da ayyukan Sahabbai da Tabi'ai). Saboda haka, malamai suna amfani da shi wajen sanin yadda Sahabbai da Tabi'ai s**a fahimci addini.

Address

Federal Low-cost Bauchi
Bauchi
740001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya Da Adalci TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category