Khadimul faidha media team

Khadimul faidha media team عَلَيْــــهِ صَــــلاَةُ اللّٰهِ ثُــــمَّ سَلاَمُـــهُ
صَلاَةً عَلَى الْـهَادِي إِلَيْـــهِ شَكُـــورُ

KAI TSAYE DAGA GIDAN MAULANA SHEIKH DAHIRU BAUCHI Alaramma Yahaya Masuss**a Ya Kawo Ziyara Gidan Maulanmu Sheikh Dahiru ...
17/10/2025

KAI TSAYE DAGA GIDAN MAULANA SHEIKH DAHIRU BAUCHI

Alaramma Yahaya Masuss**a Ya Kawo Ziyara Gidan Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A Don Ya Gaishe da Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi R.T.A

Allah Ya Saka da Ziyara Alaramma Malam Yahaya Masuss**a

ALHAMDULILLAHI. Dalibanmu sunsamu kykywan tarbo daga government na qasar Algeria 🇩🇿 take s**awuce dasu makaranta Inda za...
17/10/2025

ALHAMDULILLAHI.

Dalibanmu sunsamu kykywan tarbo daga government na qasar Algeria 🇩🇿 take s**awuce dasu makaranta Inda zasu fara karatu

Taron Muhammadawa yanzu haka a hanyar zuwa sallar juma'a
17/10/2025

Taron Muhammadawa yanzu haka a hanyar zuwa sallar juma'a

SANARWA!!!  SANARWA !!!  SANARWAIn sha Allahu a Maulidin Muhammadiyya na wannan shekara 1447/2025. Maulana Sheikh Sidi M...
17/10/2025

SANARWA!!! SANARWA !!! SANARWA
In sha Allahu a Maulidin Muhammadiyya na wannan shekara 1447/2025. Maulana Sheikh Sidi Musal Qasiyuni Kabara (Mai Asshifa) zai gabatar mana da karatun littafin Maulana Amirul Jaishi (R.a) mai suna.
"النفحات الناصرية فى الطريقة القادرية"
A majalasin ranar Juma'a 24/10/2025 bayan sallar magriba, (dan haka duk wanda yake da shi ya tawo da shi) dama shi wannan majlasi an ware shi ne domin yin bayani a kan sufanci da ɗariqar Qadiriyyah, washe garin Asabar 25/10/2025 ita ce ranar gabatar da karatun Maulidi kamar yadda aka saba duk shekara.

Allah ya kaimu lafiya ya sa mu yi lafiya mu ƙare lafiya tare da cikakkiyar nasara alfarmar Shugaba Sallal Lahu ta'ala alaihi wa Alihi wasallam.

Alhamdulillah chairman majma'u Ahbabu sheikh Tahir Usman bauchi muna yi maka fatan alheri da kai da duk Wanda kuka tafi ...
17/10/2025

Alhamdulillah chairman majma'u Ahbabu sheikh Tahir Usman bauchi muna yi maka fatan alheri da kai da duk Wanda kuka tafi Allah ya baku abun kuka je mana Allah ya saka wa maulanmu shehu da alheri Allah ya masa lafiya da nissan kwana da karfin jiki albarkan manzon Allah S ♥️ A ♥️ W

゚viralシ

Sai dai In Ya Juya Ina da Yaƙini Yau Duk Wani Masoyin Manzon Allah S.A.W Yana Farin Ciki
17/10/2025

Sai dai In Ya Juya

Ina da Yaƙini Yau Duk Wani Masoyin Manzon Allah S.A.W Yana Farin Ciki

Muna Godiya da Ziyara Alaramma Yahaya Masuss**a
17/10/2025

Muna Godiya da Ziyara Alaramma Yahaya Masuss**a

عَلَيْــــهِ صَــــلاَةُ اللّٰهِ ثُــــمَّ سَلاَمُـــهُصَلاَةً عَلَى الْـهَادِي إِلَيْـــهِ شَكُـــورُ
17/10/2025

عَلَيْــــهِ صَــــلاَةُ اللّٰهِ ثُــــمَّ سَلاَمُـــهُ
صَلاَةً عَلَى الْـهَادِي إِلَيْـــهِ شَكُـــورُ

Maza abun labari
17/10/2025

Maza abun labari

Allahu Akbar 😭😭Anyi jana,izar Maulana Khalifa Muhammad Abare yanda addinin musulunci ya tanadar 😥Dubi yawan mutanen da s...
15/10/2025

Allahu Akbar 😭😭

Anyi jana,izar Maulana Khalifa Muhammad Abare yanda addinin musulunci ya tanadar 😥

Dubi yawan mutanen da s**a halarci taron jana,izarsa saboda yawan su acikin gida akayi masa sallah sannan aka bunneshi Acikin Raudhar mahaifinsa Sheikh Hassan Ala kusa dashi

Allah yajikansa Allah ya gafarta masa Albarkacin Annabi S A W 🙏

🕊 1. DARASIN TAWAKKALI> Wanda ya dogara ga Allah, komai tsanani ba zai rushe shi ba.Shiga Rijiya, Wuta, Ruwa, Kifi ko Wu...
15/10/2025

🕊 1. DARASIN TAWAKKALI

> Wanda ya dogara ga Allah, komai tsanani ba zai rushe shi ba.
Shiga Rijiya, Wuta, Ruwa, Kifi ko Wuƙa — ba su iya taba wanda Allah ya tsaya masa ba.

---

🌿 2. KAR KA JI TSON HALITTA

> Tsoronka ya kasance ga Allah kaɗai, domin wanda Allah yake tare da shi,
ba rijiya, ba wuta, ba ruwa, ba kifi, ba wuƙa — da su ba zai ji tsoro ba.

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khadimul faidha media team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share