AGRIC

AGRIC AGRICULTURE

25/08/2026

Noma da kiwo the only solution for the Nigerian common man

25/08/2026

Alamun ruwan sama na August Yana da kyau GA manoma insha Allah

09/08/2026

Assalamu alaikum manoma ku kammala Shirin hutun August don muna sa Rai ma ruwan marka marka daga Ranan alhamis insha Allah

03/08/2026

Ga masu niyyan shuka farin wake daga Ranan 1 August har zuwa 15 gareta lokaci ne Mai kyau in Sha Allah fara Girbi karshen October zuwa farkon November

02/08/2026

Lokacin da muke cewa aje a shuka soya beans a watan shida

02/08/2026

Update na yau shine masu son shuka farin wake lokaci yayi har zuwa 10 august insha Allah ba'a makara ba

01/08/2026

Masha Allah yanzu mun gano wasu magunguna Dake kawo war karshen Dawa Dawa a gonar. Shinkafa Kuma dadidan ana samun. Waraka da yardan Allah Kai har ma da wasu ciyayi masu wuyan lamari

01/08/2026

Masha Allah August ta k**a Allah ka tabbatar mana da alherorin da ke cikinta yanzu lokaci ne na ruwa in Sha Allan

28/07/2026

To niima ta samu DUK Mai aiki yayi kokari don Mai yiwuwa august ta bada ruwan mamaki

Address

Pindiga Road Fadaman Mada
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AGRIC posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share