Warji Emirate Media Crew

Warji Emirate Media Crew Emirate issue

Fotunan Mai Martaba Sarki Tare Da Jama’arsa Ayau Juma’a. Allah Yakarama Sarki Nasara.
21/08/2026

Fotunan Mai Martaba Sarki Tare Da Jama’arsa Ayau Juma’a.
Allah Yakarama Sarki Nasara.

Mai Martaba Sarki HRH Alh. Ibrahim Samaila Boyi Emir of Warji ya halarci taron manyan sarakuna dake gudana a cikin birni...
20/08/2026

Mai Martaba Sarki HRH Alh. Ibrahim Samaila Boyi Emir of Warji ya halarci taron manyan sarakuna dake gudana a cikin birnin Bauchi.

Akan zauna a irin wannan lokaci domin tattauna batutuwan da s**a shafi ƙasa, matsaloli da hanyoyin magance su, Allah Ya sa ayi zama lafiya, a tashi lafiya, amin.
20/8/2026.

Kabiru Shu’aibu
S A Media Warji Emirate Council.

20/08/2026

Angaisheku Miyawa Sarkin Warji aya Gode
Allah Yamuku Albarka Inji Sarki .

20/08/2026

Majalisar Sarakunan Bauchi A Yau Domin Tattauna Muhimman Abubuwa Kaman Yanda Aka Saba.

20/08/2026

Angaisheku Miyawa Allah Yamuku Albarka Inji Sarkin Warji

Isar Mai Martaba Sarkin Warji Alh Ibrahim Samaila Boyi Kenan Filin Taro Ayau 20/8/2026.
20/08/2026

Isar Mai Martaba Sarkin Warji Alh Ibrahim Samaila Boyi Kenan Filin Taro Ayau
20/8/2026.

Fitowar Mai Martaba Sarkin Warji Kenan Domin Tafiya Allah Yakaika Lpy Yadawo Dakai Lpy.
20/08/2026

Fitowar Mai Martaba Sarkin Warji Kenan Domin Tafiya

Allah Yakaika Lpy Yadawo Dakai Lpy.

Fitowar Mai Martaba Sarki Zaman Fada Nayau Da Kullun Kamar Yadda Aka Saba.Allah Yasa Anfito Asa,a Zakin Gidan Samaila.
18/08/2026

Fitowar Mai Martaba Sarki Zaman Fada Nayau Da Kullun Kamar Yadda Aka Saba.

Allah Yasa Anfito Asa,a Zakin Gidan Samaila.

Fotunan Mai Martaba Sarkin Warji Ayau Juma’a Allah Yakarama Sarki Nasara .
14/08/2026

Fotunan Mai Martaba Sarkin Warji Ayau Juma’a

Allah Yakarama Sarki Nasara .

Kai Tsaye Daga Filin Taro Tare Da Mai Martaba Sarkin Warji.
11/08/2026

Kai Tsaye Daga Filin Taro Tare Da Mai Martaba Sarkin Warji.

Address

KatangawarjiEmirate
Bauchi
663643

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Warji Emirate Media Crew posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share