Haske TV

Haske TV Gaskiya, Haske Da Bayani

Maido da tallafin man fetur zai mayar da Nijeriya baya a fannin ci gaban tattalin arziƙi - Gwamnatin Tinubu
25/08/2026

Maido da tallafin man fetur zai mayar da Nijeriya baya a fannin ci gaban tattalin arziƙi - Gwamnatin Tinubu

Sayyadi Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi, Ya Jagoranci Yanka Shanu Guda 100 Domin Murna Da Zagayowar Haihuwar Annabi Muhamma...
25/08/2026

Sayyadi Ibrahim Sheikh Dahiru Bauchi, Ya Jagoranci Yanka Shanu Guda 100 Domin Murna Da Zagayowar Haihuwar Annabi Muhammad SAW A Yau Litinin A Garin Bauchi.

25/08/2026

KAI TSAYE

Daga Sir Abubakar Tafawa Balewa International Stadium Bauchi Wajan Maulud Inda Mai Girma Mataimakin Mai Girma Gwamna Hon Muhammad Auwal Jatau Tareda Dan Takaran Gwamna Na Jam'iyar APM Mai Alaman Rogo Dr Yakubu Adamu PhD Wazirin Giade Gwamnan Gobe Dayardan Allah
S**a Samu Isowa Wajan Taron Maulud.

KAI TSAYE: Dan takarar Gwamnan jihar Bauchi karkashin jam'iyyar APM Dr Yakubu Adamu, ya Isa filin taron Maulidin Annabi ...
25/08/2026

KAI TSAYE: Dan takarar Gwamnan jihar Bauchi karkashin jam'iyyar APM Dr Yakubu Adamu, ya Isa filin taron Maulidin Annabi Muhammad (SAW), wanda ke gudana yanzu haka a birnin Bauchi, ƙarƙashin jagorancin Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

MILIYOYIN MASOYA SUN HALARCI MURNAR MAULUDIN MANZON ALLAH (S.A.W)Miliyoyin masoya da mabiya Annabi Muhammad (S.A.W) sun ...
25/08/2026

MILIYOYIN MASOYA SUN HALARCI MURNAR MAULUDIN MANZON ALLAH (S.A.W)

Miliyoyin masoya da mabiya Annabi Muhammad (S.A.W) sun halarci gagarumar murnar Mauludi a Jihar Bauchi, wata al’ada da Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya saba gudanarwa duk shekara domin murnar samun Manzon Allah (S.A.W).

A bana kuwa, Khalifa Alhaji Sheikh Ibrahim Dahiru Usman Bauchi ne ya jagoranci wannan gagarumin taro, inda dimbin jama’a daga sassa daban-daban s**a taru domin nuna ƙauna, girmamawa da murnar samun Manzon Allah (S.A.W). Rahotanni na baya-bayan nan sun kuma bayyana Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi a matsayin Khalifan marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

BAUCHI STATE GOVERNMENT HOUSE PRESS RELEASE EID-EL-MAULUD: GOVERNOR BALA MOHAMMED URGES CITIZENS TO EMBRACE PEACE, UNITY...
25/08/2026

BAUCHI STATE GOVERNMENT HOUSE PRESS RELEASE

EID-EL-MAULUD: GOVERNOR BALA MOHAMMED URGES CITIZENS TO EMBRACE PEACE, UNITY AND THE VALUES OF THE HOLY PROPHET MUHAMMAD (PBUH)

The Executive Governor of Bauchi State, His Excellency, Senator Bala Abdulkadir Mohammed, CON, Fnipr ( Kauran Daular Usmaniyya ) has felicitated with the Muslim Ummah in the state and across Nigeria on the occasion of the 2026 Eid-el-Maulud celebration, calling on citizens to reflect on the virtues of peace, love, honesty, patience, humility, and selflessness exemplified by the Holy Prophet Muhammad (Peace Be Upon Him).

In a goodwill message to mark the celebration, Governor Bala Mohammed expressed gratitude to Almighty Allah (SWT) for granting the people the opportunity to witness another Eid-el-Maulud, which commemorates the birth of the Holy Prophet Muhammad (PBUH).
The Governor described the occasion as a period of spiritual reflection, urging Muslims and all citizens to evaluate their relationship with Allah and one another while striving to promote righteousness, compassion, and peaceful coexistence.
He emphasized that the life and teachings of Prophet Muhammad (PBUH) remain a guide for humanity, particularly through his commitment to peace, kindness, generosity, truthfulness, and service to others.

Governor Bala Mohammed called on the people of Bauchi State to continue strengthening the bonds of unity and brotherhood, stressing that the state’s diversity in ethnicity, culture, and religion remains its greatest strength rather than a source of division.

“Bauchi State is blessed with a rich diversity of people and traditions. We must continue to appreciate our differences, reject prejudice, and extend hands of fellowship to one another irrespective of religious or ethnic background. Our collective progress depends on our ability to live together in peace and harmony,” the Governor stated.

The Governor also urged the Muslim faithful to intensify prayers for peace, security, and economic prosperity in Bauchi State and Nigeria, especially in view of the prevailing national challenges. He reaffirmed the commitment of his administration to sustaining its development agenda until the end of its tenure, noting that ongoing investments in critical sectors including healthcare, education, agriculture, and infrastructure will continue to receive priority attention. According to him, his administration remains determined to complete ongoing projects and deliver a lasting legacy of development and prosperity for the people of Bauchi State.

Governor Bala Mohammed further assured residents that maintaining peace, law and order remains a top priority of his administration, adding that security agencies are working tirelessly to protect lives and property across the state.
He warned individuals and groups who may attempt to incite violence, exploit differences, or undermine the peace of the state that such actions will not be tolerated and that offenders will face the full weight of the law.

While appreciating the continued support and cooperation of the people of Bauchi State, the Governor wished the Muslim Ummah a peaceful, blessed, and hitch-free Eid-el-Maulud celebration.

He prayed that the Almighty Allah will continue to guide, protect, and prosper Bauchi State and the Federal Republic of Nigeria.

Signed:
Mukhtar Gidado Mnipr
Special Adviser, Media and publicity to the Governor
24th August , 2026.

Sponsored NELFUND Ta Yabawa Shugaba Tinubu Kan Dorewar Tallafin Lamunin DalibaiAsusun Ba da Lamunin Ilimi na Najeriya (N...
24/08/2026

Sponsored

NELFUND Ta Yabawa Shugaba Tinubu Kan Dorewar Tallafin Lamunin Dalibai

Asusun Ba da Lamunin Ilimi na Najeriya (NELFUND) ya yabawa Shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa kudurin tabbatar da dorewar tsarin ba da lamunin karatu ga daliban Najeriya.

NELFUND ta ce Shugaban Kasar ya umurci a karkatar da kudaden da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran laifukan Tattalin Arziki (EFCC) ta kwato, zuwa asusun NELFUND domin karfafa tallafin lamunin karatu.

A cikin wata sanarwa da Daraktar Sadarwa ta NELFUND, Mrs Oseyemi Oluwatuyi, ta fitar ranar 19 ga Agusta, 2026, asusun ya kuma yi maraba da amincewar Majalisar Zartarwa ta Tarayya (FEC) kan tura ribar da ba a karba ba daga Capital Market Trust Fund da Dormant Account Trust Fund zuwa NELFUND.

NELFUND ta ce matakan za su taimaka wajen samar da ingantaccen tushe na kudaden da za su ci gaba da tallafa wa shirin lamunin dalibai yayin da yawan masu neman tallafin ke karuwa.

A cewar asusun, zuwa watan Agustan 2026, NELFUND ta riga ta fitar da sama da Naira biliyan 322 ga dalibai, daga cikin masu neman lamunin karatu sama da miliyan 1.6 da aka gabatar.

Shugaban Hukumar Gudanarwar NELFUND, Jim Ovia, ya bayyana godiya ga Shugaba Tinubu bisa ci gaba da goyon baya da amincewar da yake bai wa asusun, yana mai cewa hakan ya kara karfin kudurin gwamnatin na tabbatar da cewa rashin kudi bai zama dalilin hana wani dan Najeriya samun ilimi mai zurfi ba.

Shi ma Manajan Daraktan NELFUND, Akintunde Sawyer, ya ce sabon kudurin Shugaban Kasa ya nuna irin muhimmancin da gwamnatin ke bai wa ilimi, tare da kokarin gina tsarin ba da lamunin karatu mai dorewa.

Sawyer ya tabbatar da cewa NELFUND za ta ci gaba da amfani da dukkanin kudaden da aka damka mata cikin gaskiya da rikon amana, domin amfanin daliban Najeriya.

NELFUND ta ce sabon tsarin samar da kudade zai kara wa Gwamnatin Tarayya karfin fadada shirin da kuma kai lamunin karatu ga karin daliban Najeriya da s**a cancanta.

24/08/2026

Bidiyon:Sakon Jan kunne Daga malamin addinin Muslimci sheik alkhali abubakar salihu Zaria zuwa ga naja'atu kan cin mutuncin malamai

24/08/2026

DA DUMI-DUMINSA: KABIRU MASARI YA BAYYANA ANİYARSA TA BA ƘUNGIYAR IZALA ₦300M

Mai ba Shugaban Ƙasa shawara kan harkokin siyasa, Kabiru Masari, ya bayyana aniyarsa ta bai wa Ƙungiyar Izala tallafin ₦300 miliyan.

Ya bayyana hakan ne a yayin wani jawabi, inda ya yi magana kan tallafin da yake shirin bai wa ƙungiyar.

Ku kalli cikakken bidiyon domin jin abin da Kabiru Masari ya faɗa.

Address

Nigeria
Bauchi
740102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Haske TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share