Darika TV

Darika TV Domin samun karatun malaman addini Musamman Abunda Yashafi Addini da Rayuwa ku kasance tare damu Ku kasance da kafar Darika TV

Domin samun karatun malaman Darika Tafsir, wa'azozi tarihin Darikun sufaye.

17/09/2025

Ziyarar Sheikh Ibrahim Mali Zawiyyar imam Junaid Abubakar Bauchi

17/09/2025
Hukumar shari'ar Musulunci ta Jihar Bauchi tare da hadin guiwar Attabsira collage sun shirya taron hiraswa GA alkalai, l...
17/09/2025

Hukumar shari'ar Musulunci ta Jihar Bauchi tare da hadin guiwar Attabsira collage sun shirya taron hiraswa GA alkalai, lauyoyi, da ma'aikatan Hisbah ta Jihar Bauchi na kwanaki biyu a ranakun 16/17-september 2025.

Taron ya kunshi nusarwa kan aiwatar da shari'ar Musulunci a kotuna da Kuma zaurukan Hisbah a fadin Jihar Bauchi domin dabbak shari'ar ta Musulunci a aikace wajen yanke hukunci.

Taron ya tabo kurakuran da Ake da su a kotuna daga magatakarda lauyoyi har zuwa ga alkalai a yayin yanke hukunci domin gyara da Kuma nasarori don Karfafa guiwa.

Allah ya mana jagora ya kawomana mafita cikin shari'o'in da ake gabatarwa a Jihar tamu ta Bauchi.

17/09/2025

Rana ta 2
Taron Horaswa na Kwana Biyu ga Alkalai na Kotun Shari'a da Jami'an Hisbah

Aiwatar da Tsarin Shari'ar Musulunci a Jihar Bauchi: Kalubale da damar gyara.

17/09/2025

Mataye nawa Annabi Muhammadu ﷺ ya aura kawo 2 Daga cikin su.

LABARI CIKIN HOTUNA:                                      Al’umar Musulmi sunyi dafifi a gidan Qadiriyya da ke birnin Ka...
17/09/2025

LABARI CIKIN HOTUNA:

Al’umar Musulmi sunyi dafifi a gidan Qadiriyya da ke birnin Kano domin karɓar ruwan da aka tsoma gashin kan fiyeyyen halitta Annabi Muhammad (SAW) a cikinsa.
Shugaban Ɗarikar Qadiriyya a Nahiyar Afirka Sheikh Qaribullah Sheikh Nasiru Kabara, ya jagoranci rabon ruwan ga jama’a bayan ya sanya gashin cikin ruwan domin neman albarka.

Daga Arewa Multimedia tv

16/09/2025

Sallallahu Alaihi Wasallam 🥰

.

Innalillahi wa inna'ilaihirraji'un Allah yayi rasuwa wa Daya daga cikin jigo a Tijjaniyya dake Jihar Adamawa wato Sheikh...
16/09/2025

Innalillahi wa inna'ilaihirraji'un

Allah yayi rasuwa wa Daya daga cikin jigo a Tijjaniyya dake Jihar Adamawa wato Sheikh modibbo Dahiru Ganye.

Allah ya jikansa da Rahama.

16/09/2025

Jawabin Shugaba hisbah ta jihar Bauchi Barrister Aminu Balarabe Isah
Zama na ll
Taron Horaswa na Kwana Biyu ga Alkalai na Kotun Shari'a da Jami'an Hisbah

Aiwatar da Tsarin Shari'ar Musulunci a Jihar Bauchi: Kalubale da damar gyara.

Address

Ahamadu Bello Way Wunti Street Bauchi
Bauchi
740001

Telephone

+2348160886230

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darika TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Darika TV:

Share