Zulkifli Yusha'u

  • Home
  • Zulkifli Yusha'u

Zulkifli Yusha'u Alhamdulillah Masha Allah

Ya Allah kabamu ikon tuba kamin mutuwaKa gafartamana 🤲🤲🤲
29/05/2025

Ya Allah kabamu ikon tuba kamin mutuwa
Ka gafartamana 🤲🤲🤲

26/05/2025

Zuwa yan zu ya tabbatar Allah ɗaya
Ya yarda Musulunci gaskiya ne
Ya yarda Al Qur'an gaskiya ne

23/05/2025

Alhamdulillah Masha Allah

22/05/2025

Nagari na kowa
Mugu sai mai shi
In ji Hausawa
Allah kara bamu da mugunta

22/05/2025

Duniya abar soroce
Wai baruwanka da mutu amma shi kuma kullum bibiyar rayuwa nka yake
Allah ya kare mu sharin mugun munafiki

Allah ka datar damu
19/05/2025

Allah ka datar damu

19/05/2025

Assalamu alaikum warahmatullah
Barka mu da war haka

18/05/2025

©Idan ka Isa wayarka tayi haka
󰤖7k 󰤗4k 󰤘4k 󰤭56k
Indai tayi wllh akwai kyauta me tsoka

Dun Allah me facebook ke bukataAgareni?
15/05/2025

Dun Allah me facebook ke bukata
Agareni?

13/05/2025

Bismillahi

13/05/2025

MUWASA KWAKWALWA
1: Acikin , ALQUR'ANI, Wata surace tafara da tasbihi ta kare da takabiri ?
2: Sura tana wane?
3: Ãyoyi nawa take da shi ?

Address

Tafawa-Balewa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zulkifli Yusha'u posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zulkifli Yusha'u:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share