
19/07/2025
إنالله وإنا إليه راجعون.....
Muna miƙa saƙon ta'aziyya ga Daukacin Al'ummar Musulmi, Bil-akas(KAHFAWA) Nisa wannan Babban Rashi da Mukayi na Ɗan'uwa SHEIKH IMAM AMINU GYARANYA KANO.
Muna Addu'ar ALLAH ya amshi uzurin sa ya kuma sadashi da ANNABIN RAHAMA صلى الله عليه وسلم
Amadadin DARUL-QADIRIYYAH RIYADUL-JANNAH SAKAFA BAUCHI Muna miƙa ta'aziyyar mu.🙏