
15/05/2023
Matata ta Fara Fahimtar Musulunci.
Mai ɗakina ta fara fahimtar gaskiyar Addinin Musulunci saboda ta ga irin soyayyar da ƴan'uwa Musulmi s**a nuna min musamman a yanki Arewa, ina oƙarin jawota cikin addinin Musulunci saboda haka ku tayani addu'a ~Tunubu.