Frontline TV

Frontline TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Frontline TV, Bauchi.

24/08/2026

"A Saudiyya a kan Mumbari za ka ji Liman yana yi wa shugaban ƙasar Saudiyya (Sarki) addu'a mamu suna Amin, amma mu a nan Najeriya a ji Malami ya zagi shugaba shi ne burgewa". In ji Shaik Saleh Pakistan.

Menene Ra'ayinku kan wagga batu?

18/08/2026

Sanarwa ta Musanman daga Hukumar kula da jindadin Alhazai ta jihar Bauchi karkashi jagorancin Dr Imam Abdurahman Ibrahim Idris.

11/08/2026

An kafa sabuwar Kungiyar Kannywood da zasu yaki takarar Tunubu

Sponsored......Alhaji Muhammad Musa Dokajin gadau wani jigon dansiyasa daga karamar hukumar Itas gadau yafice daga jam'i...
04/05/2026

Sponsored......

Alhaji Muhammad Musa Dokajin gadau wani jigon dansiyasa daga karamar hukumar Itas gadau yafice daga jam'iyyar PDP yakoma Sabuwar Jam'iya AMP mai Alamar Rogo

Wannan yabiyo bayan fitar da Gwamnan Jihar Bauchi Sanata Bala Abdulkadir Mohammed Kauran Bauchi ya fice daga PDP.

Dokajin gadau yana kira wa magoyansa dasushigo sabuwar tafiya don Akwai nasara

Daga karshe ya Amince zai tsaya takaran dan majalisar jaha mai wakiltar gadau a 2027 insha Allah

22/04/2026

BAUCHI STATE ULAMA FORUM

08/04/2026

Wayar da Kai Kan Hajjin 2026 ga Maniyyata daga Karamar Hukumar Katagum
Karkashin Jagorancin Alhaji Al'amin Bawa DFA a Hukumar Jindadin Alhazai ta jihar Bauchi

An shirya taron ne domin wayar da kan maniyyata kan muhimman abubuwan da s**a shafi aikin Hajji, tare da ba su cikakken bayani kan yadda za su yi shiri yadda ya kamata, bin dokoki da kuma gudanar da ibadarsu cikin tsari da natsuwa.

04/04/2026

Tawaga Daga Hukumar aikin hajji ta kasa wato NAHCOM takawo ziyara na Musanma zuwa Hukumar Alhazai ta Jihar Bauchi.

Wannan ya Gwada rashin kwarewa kan aikin jarida da ake fama da wasu daga cikin masu Soshal midiya
04/04/2026

Wannan ya Gwada rashin kwarewa kan aikin jarida da ake fama da wasu daga cikin masu Soshal midiya

03/04/2026

Siyasa Rigar Yanci.

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Frontline TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share