Dr Mustapha nuhu

  • Home
  • Dr Mustapha nuhu

Dr Mustapha nuhu Insha Allahu zakurinka samun karatuttukan malaman sunnah ta wannan page kuyi following da like kawai

17/07/2025

Mu yiwa Allah (S.W.T) biyayya kamar
yadda ya umarcemu ba kamar yadda
zuciyarka take so ba!

ALLAH Yasa Mudace Duniya Da Lahira,
Ameeen.

Akwai nau'in mutanen da ba sa son fita daga gida, ba sa son shiga cikin mutane, suna jin daɗin zama a ɗakinsu su kaɗai. ...
16/07/2025

Akwai nau'in mutanen da ba sa son fita daga gida, ba sa son shiga cikin mutane, suna jin daɗin zama a ɗakinsu su kaɗai. Idan sun fita, da zarar sun kammala abin da ya kai su, sai su koma gida ba tare da tsayawa a ko'ina ba.

Su ne mutanen da ke da aboki ɗaya ko biyu kacal, ba sa yawan kira ko chat ko mu’amala da mutane. Wayoyinsu yawanci a kan “silent” suke, kuma ba sa jiran kiran kowa, ko wani ya yi tambaya game da su.

Su ne waɗanda ke buɗe Facebook ko WhatsApp a kowane lokaci, amma ba sa posting, ba sa chatting, ba sa comment.
Ba su damu da kowa ba, ba su damu da a damu da su ba.

Su ne waɗanda kullum fuskarsu na da murmushi, hankalinsu cikin duniyar tunani da hangen nesa. Ba sa cutar da kowa, suna da hankali da ɗabi’a mai tsari da natsuwa.

Dr Mustapha copy

Mai gidana ya bar min wasiyyar cewa in roƙa masa gafarar ƴan Najeriya kafin ya rasu—Aisha BuhariMai ɗakin marigayi tsoho...
14/07/2025

Mai gidana ya bar min wasiyyar cewa in roƙa masa gafarar ƴan Najeriya kafin ya rasu—Aisha Buhari

Mai ɗakin marigayi tsohon shugaban Najeriya Muhammad Buhari Aisha, ta nemi ƴan ƙasar su yafewa mai gidanta tun gabanin a shigar da shi Kabari, Aisha tace.

"Tunda ya sauka daga mulki maganar da yake yawan faɗa min a duk lokacin da muke fira ita ce, idan ya riga ni mutuwa in isar da saƙon sa ga ƴan Najeriya cewar su yafe masa kura-kuren da yayi a mulkinsa kasancewar sa ɗan adam mai yin dai-dai da rashin dai-dai, saboda haka don Allah ina roƙon kowa da koya ya yafe masa tun kafin a kai shi makwancin sa"—In ji ta

Don Allah kowa ya tura wannan saƙon zuwa sauran groups don kowa ya gani muna fatan Allah ya yafe masa.ameen

12/07/2025

*Ka taimaka wajen gina 'ya'yan wasu, kai ma sai Allah Ubangiji ya gina maka naka 'ya'yan kana raye ko ba ka raye.*

11/07/2025

*A matsayinki na mace, ki yi haƙuri da majinki, ke ma sai Allah ya azurta 'ya'yanki da mazan da za su yi haƙuri da su.*

09/07/2025

Duk yanda Rayuwa zata kasance jalla wa'ala yasa mufi karfin Ci da Sha da Suturarmu da Taimakon Bayin ALLAH yakuma Tsaremana Imaninmu 🤲 ameen

08/07/2025

Allah ka shirya mana al'ummar annabi saw

Yaya batun cin namah
10/06/2025

Yaya batun cin namah

16/05/2025

Gari Ya Waye Yau(juma, a)Xamuyi Addu'a Ace Amin🤲🏼Allah Ka Juya Damuwar Kowa Xuwa Farinciki Saboda😍

Muhammadur Rasullullahi

Ya Allah kayi mishi rahamah
15/05/2025

Ya Allah kayi mishi rahamah

14/05/2025

Alhamdulillah na dawoh

Address


Telephone

+2349168643759

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Mustapha nuhu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share