26/02/2026
DA DUMI-DUMI: Babban Kwamandan ISWAP Ya Mutu Sanadiyyar Bâm da ‘Yan Kungiyarsa S**a Saka a Borno
An ruwaito cewa bâm ɗin ya fashe yayin da aka fafata da wasu ‘yan Boko Haram wanda suke hamayya da Kungiyar ISWAP, lamarin da ƙara haifar da zazzafan da rashin daidaito tsakanin kungiyoyin har takai ga an rayuka tsakaninsu.