09/09/2026
Ba za ka san ainihin darajar uwa ba sai ranar da babu ita! 🕊️💔
Ga wadanda suke da uwayensu a raye, ku gaggauta kyautata mata da neman yafiyarta kafin lokaci ya kure. Ba a taba sake samun wata uwar idan an rasa ta! Ga wadanda uwayensu s**a rasu, Allah ya jikansu da rahama.
Ku da kuka rasa uwayenku, wace shawara zaku bawa masu uwaye a raye? 👇
Kubiyo haske TV