Imamu Global TV

Imamu Global TV Digital Journalist, Writer, Blogger, Media Consultant, Advocate, Media Influencer, Digital Marketer.

27/12/2025

Mutane sama da 40 Ciki hadda Sarkin garin S**a Musulunta

゚viralvideo

26/12/2025
26/12/2025

Allah ka bamu zaman lafiya duk wanda yake nufinmu da sharri ka maida masa sharrinsa. HASBUNALLAHU WANIEMAL WAKIEL. Imamu Global TV

Hukumomi a Saudiyya sun ce Sheikh Faisal Nouman ya rasu a birnin Madina ranar Litinin bayan fama da jinya.An naÉ—a Sheikh...
25/12/2025

Hukumomi a Saudiyya sun ce Sheikh Faisal Nouman ya rasu a birnin Madina ranar Litinin bayan fama da jinya.

An naÉ—a Sheikh Faisal a matsayin ladanin masallacin a shekarar 2001, kuma ya gaji kakansa da mahaifinsa a wannan aiki.

24/12/2025

Kanada Ladansu

24/12/2025

Sheikh Faisal Nu‘man, may Allah have mercy on him, used to call the Adhan even while he was lying on his sickbed, in a soft voice. This moment reflects a lifetime devoted to the call to prayer at the Prophet’s Mosque.

His voice was special and will always remain in the hearts of the people of Madinah. It was not just a call for prayer time, but a voice of peace, comfort, and lifelong companionship.

May Allah have mercy on him and raise his rank.

24/12/2025

Akwai yiwuwan Kafa Wani Abu
Mekama da_
HOSPITAL
Agarinda S**a Musulunta GabaÉ—aya...

Inji Shugaban Sashin da'awa na Kungiyar likitoti Musulmai Na Jihar Bauchi.

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imamu Global TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share