Hamisu Hassan Gk

Hamisu Hassan Gk Yawaita yiwa Annabi MUHAMMADU S.A.W. Salati aduk inda kake

07/08/2026

Shawarwari guda biyar na samun nasara

06/08/2026

Tabbas da ka cimma nasara

26/07/2026

Idan kana son sanin rashin cancantan M.A A Bauchi duk lokacin da gidan jaridu sukayi posting din sa ka buba comment

A safiyar yau Asabar tawagar shuwagabannin littafin Lushi sun kai ziyaran girmamawa wa sakataren jam'iyyar PRP na karama...
25/07/2026

A safiyar yau Asabar tawagar shuwagabannin littafin Lushi sun kai ziyaran girmamawa wa sakataren jam'iyyar PRP na karamar hukumar Bauchi Alhaji Shamsuddeen Bala kaka Lushi.

Gomnan gobe mai dubun Alkhairi
24/07/2026

Gomnan gobe mai dubun Alkhairi

10/03/2026

Dabi'u 7 da suke hana mutane samun nasara a rayuwa

1. Kasala 😴
Kasala tana hana mutum aiki da kokari. Mutum mai kasala yana son komai ya zo masa cikin sauki.
2. Bata lokaci ⏳

Yawan bata lokaci a:
Hirar banza
Wayar salula ba tare da anfani ba
yana jawo koma baya.

3. Tsoron farawa 😟
Wasu mutane suna da buri amma suna tsoron farawa. Nasara tana bukatar mutum ya fara ko da da kadan.

4. Yanke kauna da wuri 🚫
Da zarar sun fuskanci matsala sai su daina kokari. Amma mutane masu nasara ba sa daina gwadawa.

5. Rashin hakuri πŸͺ¨
Nasara tana daukar lokaci. Wanda ba shi da hakuri yana iya gajiya da wuri.

6. Mummunan abokai πŸ‘Ž
Abokai marasa buri ko masu halaye marasa kyau na iya jawo mutum baya.

7. Rashin tsari πŸ“‰
Mutum da ba ya tsara rayuwarsa ko aikinsa yana iya rikicewa kuma ba zai cimma burinsa ba.

09/03/2026

Muhimman abubuwa 7 da zasu taimaka maka ka samu nasara a rayuwarka in sha Allah. 🌱

1. Ka kasance da manufa a rayuwa 🎯
Mutum mai nasara yana da manufa. Ka tambayi kanka:
Me nake so na zama a nan gaba?
Wane irin rayuwa nake so?
Idan kana da manufa, zaka fi mayar da hankali wajen cimma ta.
2. Ka dage da aiki πŸ’ͺ

Nasara ba ta zuwa cikin sauki. Dole mutum ya:
Yi hakuri
Yi kokari
Kada ya gaji da gwadawa

3. Ka nemi ilimi πŸ“š
Ilimi yana bude hanyoyi da yawa.
Ka rika:
Karanta littattafai
Koyo a internet
Kallon bidiyon ilimi

4. Ka guji mummunan abokai 🚫
Abokai na iya gina rayuwarka ko su lalata ta.
Ka zaΙ“i abokai masu:
Kyawawan halaye
Burin rayuwa
Son cigaba

5. Ka rika tsara lokacinka ⏰
Lokaci yana da muhimmanci sosai.
Mutum mai nasara yana:
Tsara abin da zai yi a rana
Guje wa bata lokaci

6. Ka yarda da kanka 🌟
Ka sani cewa kai ma zaka iya yin nasara. Kada ka ce:
β€œBa zan iya ba.”
Ka ce:
β€œZan iya idan na yi kokari.”

7. Ka dogara ga Allah 🀲
A duk abin da zaka yi:
Ka yi addu’a
Ka nemi taimakon Allah
Domin Allah ne yake ba da nasara.

23/11/2025

HANYOYIN DA DAKABI DON TARA MABIYA (FOLLOWERS)
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

21/11/2025

KAMAIDA HANKALI AKAN ABUBUWA 10 A MASAYINKA NA DAN SOCIAL MEDIA A SABUWAR SHEKARA TA 2026
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

14/11/2025

HANYOYI 6 DA ZAKA IYA SAMUN KUDI A INTERNET BA TARE DA WANI YA CUCEKA BA
Duba a comments
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Address

Bauchi
1313

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hamisu Hassan Gk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hamisu Hassan Gk:

Shortcuts

Share