Zaman Aure Da Yanda Zaki Kama Mijinki a Hannunki.

Zaman Aure Da Yanda Zaki Kama Mijinki a Hannunki. Wannan dandali an bude shi ne don wayar da kan mata da yanda zasu zauna da mijinsu lafiya.

10/07/2025
08/07/2025
07/06/2025

*Tabbas Nayi Aure Ne Saboda Jima'i*

Malam ina gaisuwa. Da fatan ana hakuri da daliban fili dana ɓõye Irina.
Sama da kusan shekaru uku kenan nake biye dakai a shafinka. Tabbas ina matukar karuwa da darusan ka, duk da yake wasu lokutan kana kauce hanya. Amma dai amfanin ka ya fi illar ka yawa. (dariya).

Malam na rubuta wannan gajeruwar wasika tace zuwa gareka domin masu karatu su karanta ba saboda neman shawara ba kamar yadda naga wasu suna yi sai dai saboda na fadi ra'ayi na akan yadda na fahimci zaman aure da kuma yadda maza suke da son kai musamman idan aka zo harkar kwanciya.

A gaskiya nayi aure ne saboda na samun biyan bukata na jima'i. Saboda na rika samun gamsuwa a jima'i ce. Saboda na cire duk wata sha'awa ta game da saduwa, amma kash, yau shekaru biyar kenan da aure na amma na kasa samun hakan. Duk kuwa mijin dana aura yanzu haka bai kai shekaru 40 da haihuwa ba. Kuma ni kadai ce tal yake aure. Amma abun takaici koda da rana guda ban taba saduwa da mijina nace yau naji dãɗin jima'i ba.
Ni dai ba Harija bace. Kuma ba Jarabenbiya bace. Sai dai ina so duk lokacin da sha'awa ta taso mini an kwantar mini da ita.
Duk kuwa mijina ba irin masu tsaurin addini bane. Kana ganinsa kaga wayeyye, amma kuma irin mazan nan ne da basu da wayewa idan aka zo harkar kwanciyar aure. Irinsu ne suke dauka yiwa mace ciki ya isa shedar ana saduwa da ita kuma tana gamsuwa. Yana cikin jerin mazan nan da basu yin wasa da matansu sai dai kawai su afka musu.
Mijina muddin ya samu ya biya tasa bukatar ni kuma kõ oho. Nan take kuma zai jawo mayafinsa ya rufe jikinsa ya soma barci ya bani inata musu-musu shi kuma kõ a jikinsa.

Nayi masa magana ba sau dayaba ba kuma sau biyu ba. Tun muna sabbin mauarata a lokacin ma bansan yadda abun yake ba, daga baya wajen kawaye da kuma karance karance na fahimci cewa sam jima'i yi mini ciki na haihu ake mini amma bana gamsar dani ba.

Tabbas na yarda akwai mahimman abubuwa a zamantakewa na aure banda jima'i. Amma kuma rashin samun gamsuwa ga macen a

01/09/2024

Abu na ban mamaki da gurji ke yi a jikin dan adam:
Gurji da a galibin lokuta ake sa shi cikin rukunin kayan Salad, shi ma kayan marmari ne da ke da matuƙar muhimmanci ga jikin dan adam.
Yana ƙunshe da sinadarai masu ƙarfi irinsu, Vitamins da antioxidants da ke taimakawa wajen warkewa da kariya daga cututtuka.
Gurji na da ƙarancin sinadarin calories, sannan akwai ruwa sosai a jikinsa da sinadarin fiber, hakan ya sa yake da kyau wajen taimaka wa jiki da ruwa da rage ƙiba.
A wannan maƙala za mu zayyana hanyoyi 8 da cin gurji zai taimaka wa lafiyarku.
1. Sinadarai masu gina jiki
Gurji ba shi da sinadarin calories sosai mai sanya ƙiba sai dai yana kunshe da vitamins da minerals masu matuƙar muhimmanci.
Kowane guda wanda ba a fere ba, yana kunshe da wadan nan sindaran:
Calories
Carbs
Protein
Fiber
Vitamin C
Vitamin K
Magnesium
Potassium
Manganese
Ba lallai sai an cinye guda za a samu biyan buƙata ko waɗan nan sinadaran ba, ko raba shi aka yi gida uku aka ci kashi ɗaya to za a samu duk waɗan nan sinadarai yadda ake bukata a jikin dan adam.
Sannan gurji kusan ruwa ne baki ɗayansa, domin kashi 96 cikin 100 na kayan itacen ruwa ne zalla.
Idan ana son tabbatar da ganin ya yi aiki yadda ake bukata, to kar a fere shi, ya fi amfani idan aka cinye shi har ɓawonsa.
Yana maganin ciwon damuwa da saisaita lafiyar ƙwaƙwalwa
2. Sinadarin Antioxidants
Yana kunshe da sinadarin antioxidants da ke bayar da kariya daga kamuwa da cutuka irinsu kansa da ciwon zuciya da hanji da garkuwa daga wasu cutukan.
cin gurji zalla na bai wa mutanen da shekarunsu s**a ja garkuwar da za ta inganta lafiyarsu na tsawon lokaci.
3. Taimakawa jiki ya samu isasshen ruwa
Akwai mutanen da ke da matsalar shan ruwa, wanda hakan ke jawo illa ga lafiyarsu. Sai dai rungumar dabi'ar cin gurji na iya maye wannan gurbin.
Bincike ya nuna cewa kashi 96 cikin 100 na gurji ruwa ne zalla, kuma wadanda s**a raja'a wajen cin sa shi kaɗai ko ba sa shan ruwa za su kasance cikin wadatacciyar lafiya da kariya daga cutuka.
Sannan yana hana jiki bushewa kana yana gyara fata.
4. Rage ƙiba ko tumbi
Cin gurji na taimakawa wajen rage ƙiba ta hanyoyi daban-daban.
Na farko sinadarin calories ɗin da ke ciki babu yawa. Don haka duk cin da za a masa ba ya sa ƙiba.
Don haka ana iya sarrafa shi ta hanyoyi da dama cikin abinci ko lemu ko ruwan sha.
Sannan, yawan ruwan da ke jikinsa na taimakawa wajen rage ƙiba ko tumbi idan ana amfani da shi a kai-a kai.
5. Taimakawa wajen yaƙi da ciwon suga
Bincike da dama sun nuna cewa gurji na iya taimakawa wajen taƙaita ciwon suga da kuma wasu ilollinsa ga jikin dan adam.
Yawan cin gurji na narkar da suga a cikin jini don haka yawaita cinsa na hana kamuwa da ciwon suga ko diabetes.
6. Inganta narkewar abinci da ba-haya cikin sauƙi
Cin gurji na taimakawa ciki da samun bahaya cikin sauki
Rashin samun bahaya ko wahala da cushewar ciki abu ne da ke addabar galibin mutane a wasu lokutan, don haka yawaita cinsa na kawo sauƙi da waraka saboda yawan ruwan da yake kunshe da shi.
Hakazalika sinadarin fiber da ke cikin gurji na taimakawa wajen narkewar abinci.
7. Yana hana kansar hanji da saisaita kitse a cikin jini
Yawan cin gurji na hana kamuwa da ciwon daji ko kansar hanji.
Sannan gurji na saisaita kitse a cikin jini da hana tsufa ko yamushewar jiki.
8. Ni'ima ga mata da gyaran fata
Gurji na ƙarawa mace ni'ima idan aka markada shi da madara ko yoghourt.
Hakazalika ana iya shafa shi a fuska ko jiki domin yana maganin ƙonewar fata sakamakon zafin rana.

01/09/2024

Abu 8 na ban mamaki da gurji ke yi a jikin dan adam:

Illar Da Kororon Roba Zai Iya Haifarwa. ═─✿

Kororon roba, anyi shine domin samu kariya daga shigan ciki da kuma kamuwa da duk wata cutar da za a iya samunta a dalili na Jima'i. Wannan shine manufar kirkiransa.
Sai dai duk da wannan manufar da yake da alfanu ga masu amfani dashi. Shi amfani da wannan robar yanada da matukar illar da zai iya cutar da masu amfani da shi.
Duk kuwa da kaso mai yawa na masu amfani da roban ba ma'aurata bane. Sai dai su kansu ma'aurata musamman masu kokarin yin tsarin Iyali ko takaita Iyali suna amfani dashi. Haka ma ma'auratan da suke dauke da cutar kanjamau musamman idan ba dukkannin su ke dauke dashi ba suma suna amfani da shi.
Ilar na farko da yake yiwa masu amfani dashi shine zai iya saka kuraje a gaban masu amfani dashi.
Akwai mutanen da amfani da roban bai dace da jikinsu ba, don haka idan s**a yi amfani dashi zai iya jawo musu kuraje a gabansu. Wanda hakan zai iya zame musu illa sosai.
Haka kuma duk macen da ake yawan saduwa da ita da kwaroron roba gaban ta zai iya zama cikin wari da doyi.
Shi dai Kororon roba da akwai wasu sinadarin da ake narkar roban dashi. Akwai kuma wani mai da ake shafawa robar, wanda idan mace ta rika barin mijinta ko ana zina da ita dashi, gabanta na iya yin wari duk yadda zata tsaftace shi.
Babu yadda za a hada jin dadin Jima'i da mutumin daya sadu da matarsa fata na gugan fata, da kuma wanda yake amfani da roba jin dadinsu na Jima'i yazo daya. Don haka shi Kororon roba yana dakushe dadi, gardi da annashuwar dake kunshe cikin Jima'i.
Baya ga hakan shi amfani da wannan roban yana hana namiji yin zuwan kai da wuri. Ganin yadda yake ragewa namiji kaifin dadi, hakan yasa bazai kawo da wuri ba kaman idan fata da fata yake yi.
Sannan amfani da Kororon roba yana hana gaban namiji ya mike sosai yadda ya kamata. Hakan kuwa yana faruwa ne saboda yadda gaban ke matsaiwa bayan shigan robar.
Ga ma'auratan da amfani da wannan roban ya zame musu wajibi. Yana da kyau su nemi shawaran kwararo domin sanin irin wanda ya dace suyi amfani dashi.

31/08/2024

Send a message to learn more

Address

BAYAN NITEL AFTER VOCATIONAL TRAINING SCHOOL BAUCHI
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zaman Aure Da Yanda Zaki Kama Mijinki a Hannunki. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zaman Aure Da Yanda Zaki Kama Mijinki a Hannunki.:

Share

Category