Abdulsalam Ibrahim General

Abdulsalam Ibrahim General Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abdulsalam Ibrahim General, Media/News Company, Jahun Bauchi, Abuja.

11/08/2026

Kauran Daular Usmaniyya Da Baba Jonathan A Gandun Dajin Yankari.

 .Daga Masarautar Duguri Cikin Girmamawa.Mai Martaba Sarkin Duguri Alh Adamu Na III, Ya tarbi Tawagan Maigrma Gwomnan Ji...
11/08/2026

.

Daga Masarautar Duguri Cikin Girmamawa.

Mai Martaba Sarkin Duguri Alh Adamu Na III, Ya tarbi Tawagan Maigrma Gwomnan Jihar Bauchi Sen Dr Bala Muhammad, Da Tsohon Shugaban Kasar Nigeria Goodluck Ebele Jonathan, a Gandun Dajin Yankari Dake Kasar sa Alkaleri L.G.

Emirate Media Press Crew....
10/8/2026'

 .Kyawun Alkawari Cikawa.Al'umman Unguwar Habujan Kwata Da Kewaye sun Karbi Solar Guda 90, Wanda Alh Muntaka Muhammad Du...
10/08/2026

.

Kyawun Alkawari Cikawa.

Al'umman Unguwar Habujan Kwata Da Kewaye sun Karbi Solar Guda 90, Wanda Alh Muntaka Muhammad Duguri, yayi musu Alkawari Jiya Lahadi Domin Samar Da Tsaro a Cikin Unguwannin wanda Alh Babangida Ajiya, yamika A Kokarin Samar Da Abubuwan More Rayuwa wa Al’umma Na Jam’iyyar APM.

Allah Yabawa Kaura Da Yakubu.

Duguri Media Team.

 .Shugaban Kungiyar ''Bauchi Circular Se Abunda Muntaka Duguri Yace,'' Dalhatu Adamu Ambi (Ciwo) Yasamu Kyautan Sabuwar ...
10/08/2026

.

Shugaban Kungiyar ''Bauchi Circular Se Abunda Muntaka Duguri Yace,'' Dalhatu Adamu Ambi (Ciwo) Yasamu Kyautan Sabuwar Mashin Roba Roba Daga Alhaji Muntaka Muhammad Duguri.

Wannan karamci wata shaida ce ta ci gaba da tallafawa al’umma da karfafa gwoiwar matasa. Allah Ya saka da Alheri, Ya kara arziki da daukaka.

Muna taya ( CIWO ) murna tare da yi masa fatan alheri da nasara a rayuwarsa Allah ya tsare.

Duguri Media Team...
10/8/2026.

09/08/2026
09/08/2026

Martaba Da Zuwa Jihar Bauchi Baba Jonathan.

Welcome to Bauchi State GEJ
09/08/2026

Welcome to Bauchi State GEJ

08/08/2026

Bamuda Wata alakar nesa ko kusa da Jam'iyar APC ko Dan takaranta Kan maganan Zaben 2027 kowa Dr Yakubu Adamu Ph.D kawai muka sani. Inji jagoran Kawai Alh Muntaka Muhammad Duguri.

Amanan Ph.D. Gwomnan gobe da Ikon Allah.

Address

Jahun Bauchi
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdulsalam Ibrahim General posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdulsalam Ibrahim General:

Shortcuts

Share