ADC TV

ADC TV Public figure

20/10/2025

Dubun wani malamin Jami’ar Sa’adu Zungur da ke Bauchi ta cika bayan rahoton da aka wallafa a cikin shirin “Fashin Baki” na wannan makon da Barr. Bulama Bukarti ke gabatarwa

Ina Fama da Ciwon Zuciya Duk Aikin da Nake Zuwa Karfin Hali nakeyi, amma Ali Nuhu da Yaji labarin Shiya biya Kudi 1.5M a...
15/09/2025

Ina Fama da Ciwon Zuciya Duk Aikin da Nake Zuwa Karfin Hali nakeyi, amma Ali Nuhu da Yaji labarin Shiya biya Kudi 1.5M aka Kaini Asibiti, Kuma Duk Wata Shike biyamin dubu dari Kudin Magani inji Jarumin Kannywood Tahir Fagge

HOTUNA: Hilda Baci ta fara aikin wanke ƙatuwar tukunya da aka ƙera mata don dafa dafadukar shinkafa basmati buhu 200 kwa...
12/09/2025

HOTUNA: Hilda Baci ta fara aikin wanke ƙatuwar tukunya da aka ƙera mata don dafa dafadukar shinkafa basmati buhu 200 kwatankwacin buhu 80 na shinkafa mai nauyin kilo 50 a yunƙurinta na kafa sabon tarihin girki a Kundin Duniya na World Guinness Record.

Wannan wani mara lafiya ne ɗan shekara 44 mai taɓin hankali wanda yake da wata baƙuwar ɗabi'a ta ji wa kansa ciwo inda y...
12/09/2025

Wannan wani mara lafiya ne ɗan shekara 44 mai taɓin hankali wanda yake da wata baƙuwar ɗabi'a ta ji wa kansa ciwo inda ya riƙa buga wa kansa ƙusoshi tsawon watanni ba tare da an sani ba. Kuma ya riƙa ɓoye raunin ta hanyar sanya hula.

An ce ya kasance cikin ƙoshin lafiya duk da ƙusoshin da ya bubbuga wa kansa har sai bayan da ya buga wa kansa ƙusa inci 5 sannan ne ya fara fuskantar shanyewar ɓarin jiki na hagu tare da bayyanar wasu alamu da matsalolin ayyukan ƙwaƙwalwa.

Bayan garzaya wa da shi sashen kulawar gaggawa, hoton eksire na kai ya nuna wannan abin al'ajabin.👇

© Physiotherapy Hausa

Hoto: Medical media

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Princess Munubiya, Muhammad Nasir Idris, Hon Yusuf Maigar...
10/09/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Princess Munubiya, Muhammad Nasir Idris, Hon Yusuf Maigari Saszull, Muhd Rimiz Alhassan

YANZU-YANZU: Kungiyar Manoma Albasa Ta Nemi Yan Nijeriya Su Sanyata Acikin Addu'a Sakamakon Farashin Albasa Da Yayi Rugu...
10/09/2025

YANZU-YANZU: Kungiyar Manoma Albasa Ta Nemi Yan Nijeriya Su Sanyata Acikin Addu'a Sakamakon Farashin Albasa Da Yayi Rugu-Rugu Inda Ake Siyarda Bahun Albasa 12,000 Maimakon 300,000 Da Aka siyar Bara.

Wacce jiha ce aka fi gina matsatstsun gidaje marassa walwala a Najeriya?
08/09/2025

Wacce jiha ce aka fi gina matsatstsun gidaje marassa walwala a Najeriya?

03/09/2025

Allah Kabawa Kasanmu Nigeria Zaman Lfy.

ALLAHU AKBAR: Wannan Shi Ne Deen Muhammad Shaikh, Dattijon Da Ya Musulunta Ya Kuma Musuluntar Da Mutane Sama Da Dubu Ɗar...
03/09/2025

ALLAHU AKBAR: Wannan Shi Ne Deen Muhammad Shaikh, Dattijon Da Ya Musulunta Ya Kuma Musuluntar Da Mutane Sama Da Dubu Ɗari

An haife shi a shekarar 1942 a garin Matli da ke gundumar Badin na kasar Pakistan. Ya kuma Musulunta daga addinin Hindu a shekarar 1989.

Ya yi gwagwarmayar musuluntar da ƴan addinin Hindu dare da rana, wanda zuwa yanzu ya yi nasarar Musuluntar da mutane 110,000. A halin yanzu shi ne jagoran Masallacin Jamia Masjid Allah Wali and Madrassa Aisha Taleem-ul Quran, wanda sansani ne na musuluntar da 'yan addinin Hindu.

Allah ya ɗaukaka Addinin Musulunci da musulmai.

Mun Dawo Bakin Aiki
03/09/2025

Mun Dawo Bakin Aiki

Address

Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share