05/06/2026
Ana Cigaba Da Alhinin Rasuwar Malam Abubakar Sadik Pharmacy Gombe.
Ya Rasu a Jihar Kano Yau Juma,a Bayan ya yi Fama Da Rashin Lafiya, Muna Addu,a Allah ya Jikansa da Rahama Tare da sauran Al'umma Baki Daya.