Madubin-Fasaha

Madubin-Fasaha Wannan igantaccen kafa ce wacce za ta ringa ilmantar da wayar da kan Al'umma game da ilmin fasahar waya/Hand Set da Computer...
Allah sa mu dace...

Wannan ingantaccen shafi ne Wanda zai ringa kawo muku ingantattun rahotannain labarai na jihar Bauchi

28/02/2026
Iran ta tarwatsa Headquarter din sojojin Amurka dake cikin wani dogon gini a kasar Bahrain..Iran tayi amfani da Shahed D...
28/02/2026

Iran ta tarwatsa Headquarter din sojojin Amurka dake cikin wani dogon gini a kasar Bahrain..

Iran tayi amfani da Shahed Drone wajen kai harin... Domin kallon Bidiyon shiga cikin wannan Link https://t.me/agibasahausatv/10

A cikin wani sako da ta wallafa a shafinta na Facebook, Hajiya Shafa’atu Wali, ƙwararriyar ‘yar kasuwa daga Najeriya wad...
27/02/2026

A cikin wani sako da ta wallafa a shafinta na Facebook, Hajiya Shafa’atu Wali, ƙwararriyar ‘yar kasuwa daga Najeriya wadda ta shahara a aikin gine‑gine da ƙira, tare da tallafawa masana’antar Kannywood, ta bayyana niyyarta na taimakawa al’umma ta hanyar raba kuɗi ga mabukata - Inji ta...

Shigo Shafin Jaridar 👉 👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...

Dan Allah ku taya mu da sharing zuwa groups...
Sanarwa domin samun ingantattun labarai kuyi Following na:
Madubin-Fasaha
Nigeria Hausa
ALPU Hausa
ANNUR-Hausa
Madubin Arewa
Madubin Bauchi
Wakiliyar-Jihar-Bauchi
BALGANU-Hausa
DBC Hausa

fans

Wai menene Babu a nan?
26/02/2026

Wai menene Babu a nan?

ASH-SHA: Mijina ne ya yi mani shegen duka har ta kai ga bana iya gani sosai, dan saboda namàrì mamanshi bisa kuskure - N...
26/02/2026

ASH-SHA: Mijina ne ya yi mani shegen duka har ta kai ga bana iya gani sosai, dan saboda namàrì mamanshi bisa kuskure - Najaa'atu Tukur ta koka.
Me zaku iya cewa?

25/02/2026

Ga sabuwar hanyar samun kudi, ga link a kasa 👇

TABDIJAN: An Haife Ni Ba Da Izini Na Ba, Don Haka Ba Zan Yi Aiki Ba -Inji Wani MatashiWani matashi mai shekaru 21 ya jaw...
23/02/2026

TABDIJAN: An Haife Ni Ba Da Izini Na Ba, Don Haka Ba Zan Yi Aiki Ba -Inji Wani Matashi

Wani matashi mai shekaru 21 ya jawo muhawara mai zafi a kafafen sada zumunta bayan ya bayyana cewa ba zai yi aiki ba saboda an haife shi ba tare da izinin sa ba.

A wani hoto da ya karade intanet an ruwaito Matashin ya ce tun da bai nemi a kawo shi duniya ba, to iyayensa ne ke da alhakin kula da shi da kuma daukar nauyin rayuwarsa har tsawon lokacin da yake bukata.

A cewarsa, tilasta wa mutum yin aiki domin rayuwar da bai zaba ba abu ne da bai dace ba. Ya kara da cewa alhakin duk wata wahala da ke tattare da rayuwa yana kan iyayen da s**a yanke shawarar haifarsa.

Me zaku ce masa?

Ga wata muhawara wasa Kwakwalwa mai zafi!!!  Bari Muga Masu Fikira a Gidannan  wai Me akarubuta?
21/02/2026

Ga wata muhawara wasa Kwakwalwa mai zafi!!! Bari Muga Masu Fikira a Gidannan wai Me akarubuta?

LABARI: Gwamnan Lagos ya mika mulki na rana ɗaya ga ɗalibar da ta lashe gasar "Spelling Bee"Daga Ayau News Gwamnan Jihar...
17/02/2026

LABARI: Gwamnan Lagos ya mika mulki na rana ɗaya ga ɗalibar da ta lashe gasar "Spelling Bee"

Daga Ayau News

Gwamnan Jihar Lagos, Babajide Sanwo-Olu, ya mika kujerarsa ta gwamna ga Esther Etiyemonu domin jagorantar jihar na tsawon rana guda.

Esther ta samu wannan damar ne bayan ta lashe gasar turanci ta "Spelling Bee" ta shekarar 2025/2026, wanda ya ba ta lambar yabo ta zama “Gwamnar Jihar Lagos ta Rana Ɗaya”.

A baka Gwamnan jihar ku ta kwana daya me zai faru?

A baki Gwamnan Jihar ku ta kwana daya me zai faru?

MU KARU DA JUNA: Wanne Abu ne Halal, Amma Allah Ya na Fushi Da faruwarsa?
17/02/2026

MU KARU DA JUNA: Wanne Abu ne Halal, Amma Allah Ya na Fushi Da faruwarsa?

TIRƘASHI: Idan Na Zama Shugaban Kasa Kowane Dan Nijeriya Sai Ya Samu Lambar Wayata, Saboda Karbar Korafi, Cewar Peter Ob...
15/02/2026

TIRƘASHI: Idan Na Zama Shugaban Kasa Kowane Dan Nijeriya Sai Ya Samu Lambar Wayata, Saboda Karbar Korafi, Cewar Peter Obi

Me za ku ce?

Address

Bauchi

Telephone

+2348086900630

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madubin-Fasaha posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category