Safwan Sani

Safwan Sani Simple

Safwan Sani Sulaiman
19/05/2025

Safwan Sani Sulaiman

Ni Dan izala
19/05/2025

Ni Dan izala

06/03/2025
19/09/2024

Kai dai ka zama mai cika alkawari kamar $DOGS 🤌

Ka kulla kyakkyawar alaka da mutane kamar W-COIN 🤝

Kada ka dinga karya alkawari kamar OGC

Kada ka rinka wahalar da mutane kamar OVER sai kace zasu bamu yanke talauci 😡

Kada kayi gaggawa mara amfani kamar PIXELTAP 🧏

Ka zama mai fito da dabaru kamar AVACOIN 😇

Kada ka zama marowaci kamar CATIZEN 🥶

Kome mutane zasu faɗa akanka kayi banza dasu kamar TAPSWAP 😷

Daga karshe zaka bayar da mamaki kamar HAMSTER Combat

Amma fa babban bada mamaki shine a samu kudi. 🥴

NIGERIA TA SABI GANGARA MOTAR BABU DRIVER.Matasa mu farka daga bacci Mai Nauyin da muke ciki a kasarmu Nigeria, Lurada H...
23/08/2024

NIGERIA TA SABI GANGARA MOTAR BABU DRIVER.

Matasa mu farka daga bacci Mai Nauyin da muke ciki a kasarmu Nigeria, Lurada Halin da Kasar mu ta samu kanta, Kai kai kace tamkar motace aka cikada da fasinja aka Sabi gangara, Direba da karen motar s**a dirka s**ace wa fasinjojin motar kowa yayi ta KANSa.

Hakikanin gaskiyan magana itace, dolene kowani fasinja yanemo mafita wa Kansa ta hanyar ceto RAYUWAR SA, Matasa Yakamata mu Nemo mafita wa Kasar mu najeriya, ajiye maganar jam'iya ka APC ko PDP dama Shauran jam'iyun da muke dasu magana muke na Matasa masu fikira (Experience) Sabbin jini masu jini a jika, Ako Ina matashi Mai nagarta yasamu dama zai bada tashi Gudumawar domin ceto talakawan Kasarmu daga Halin ko inkula a hannun shuwagabanin mu.

Ya Kai matashi kasanifa, cewar Kullun Kai ne Wadda ake anfani dakai wurin kawo Gwabnati, Mai MULKI(Har ana maka lakabida matasane qashin bayan Al'umah) Kaine Mai bada kashi saba'in cikin Dari, (70%) na zuwan Shugabanni mu, wata Kila ta hanyar aikatada daidai ko akasin hakan. Shidai Dan siyasa anfanin ka wurin Sa, shine lokacin yakin Neman Zabensa yayi anfani da gwagwalwarka intana Picking ko kana tare da jam'iyar Unguwar ku ko Sunanka ya shahara wurin ta'addanci SUYI anfani da wannan dama taka don ganin Sun samu Ragamar Mulki akarshe dai sugagara tsinana maka komai cima baka ma ya gagare ka samuwa, Yan uwana Matasa muyi nazari, zamu gane cewar muma Munada rawar da zamu taka batare da sai wani yasanya mun aikata wani TA'ANNUTI atsakanin al''umar Muba, muyarda Musa kishin kasar mu gaba shine farko, mata da matasa mu dunkule mu kawo mafita wa kasar mu najeriya ta hanyar da yadace Itace jam'iyar matasa.

Kodaga wata jihar kake kasan nagartatun matasan da zasu iya bada tasu Gudumawar su Don kawo canji wa Kasar mu najeriya a 2027 Yi kokari Don yin Abinda Yakamata Don neman gyara Najeriya dasamu tsira Ranar Gobe kiyama, Matasa mu sani dai Taliya ce Sanadi Kuma Taliya Bata Zabe.

Bauchi jihata.

Sako Daga naku a Kullun Bashir Shola

19/08/2024

Mahimmancin zabar matashi a matsayin shugaban ko wakili a siyasance yana da matukar muhimmanci. Matasa suna da kuzari, basira, da sabbin tunani da za su iya kawo canji a al'umma. Zabar matashi yana nufin bada dama ga sababbin ra'ayoyi da dabarun da za su iya inganta shugabanci da ci gaban kasa.

Bugu da ƙari, matasa sun fi kusanci da abubuwan da ke damun al'umma, kuma suna da ƙarfin halin kawo sauyi mai amfani wanda zai amfanar da kowa. Don haka, akwai bukatar a baiwa matasa dama su jagoranci da kuma wakiltar jama’a a siyasance.

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Safwan Sani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share