Abdul idris adam

Abdul idris adam I'm a Muslim❣northerner,Nigerian🇳🇬

31/12/2024

Congratulations😁
Mr bola tulumbu.😝

Let's remember the past,What a moment💕
29/12/2024

Let's remember the past,
What a moment💕

29/12/2024

Tears will stop,
Sadness will end,
Success will come through.
Soonest in sha Allah🤲🏻❣

17/12/2024

Assalamu Alaikum wa Rahmatul Laah wa Barakaatuh!
Wannan bawan Allah, Malam Sani Muhammad da ya samu jarrabawa ta harbinsa da bindiga, (kamar yadda ya bayyana) da hirar da akayi da shi.
Saboda taimakawa jinyarsa, Professor Isa Ali Pantami, CON, (Majidadin Daular Usmaniyya) ya umurce mu da sanarwa da cewa, idan ya ga wannan sanarwar ko kuma na kusa da shi, ya aiko number da za'a same shi a duk garin da yak don kula da jinyarsa.
Allah Ya bada lafiya, Ya kuma kare aukuwar haka nan gaba. Allah Ya karemu dukkan mu daga nummular ladders,...

Najeriya za ta karbo rance daga bankin duniya.Tuni ma bankin ya amince da ba ta kudi dala miliyan 500, wadanda za ta yi ...
06/10/2024

Najeriya za ta karbo rance daga bankin duniya.

Tuni ma bankin ya amince da ba ta kudi dala miliyan 500, wadanda za ta yi amfani da su wajen samar da wutar lantarki mai dorewa a cikin kasar.

An samu ƙarancin masu kaɗa ƙuri'a a zaɓen ƙananan hukumomi na jihar Jigawa An samu ƙarancin mutane da za su kada ƙuri'a ...
06/10/2024

An samu ƙarancin masu kaɗa ƙuri'a a zaɓen ƙananan hukumomi na jihar Jigawa

An samu ƙarancin mutane da za su kada ƙuri'a a zaɓen ƙananan hukumomi da ke gudana a yau Asabar a jihar Jigawa.

Daily Trust ta lura cewa yayin da jami'an tsaro da na zaɓe su ka kasance a wasu rumfunan zaɓe, an bar su da jiran kayan zaɓen domin har zuwa wasu awanni al'umma ba su fito kada kuri'a ba.

A cewar Trust, haka abin yake a mazabar Jigawar Tsada, inda ma'aikatan zabe ke zaune tsuru-tsuru su na tsimayen masu zaɓe.

Yadda bikin cika shekaru 64 da samun 'yancin kai ya gudana a fadar shugaban Najeriya.📷 Presidency
05/10/2024

Yadda bikin cika shekaru 64 da samun 'yancin kai ya gudana a fadar shugaban Najeriya.

📷 Presidency

05/10/2024

Address

Muazu Street
Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdul idris adam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share