Dariqa media t.v

Dariqa media t.v An kirkiri wannan page inne Don Yada labarai Akan Addinin musulunci da kuma Abun Dayashafi Dariqan tijjaniya

24/06/2025

💔Sallallahu, alaihi wassallam
Dariqa media t.v.

23/06/2025

💔Sallallahu , alaihi wassallam
Dariqa media t.v.

Maulana khadimul faidha Sayyid Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi kenan daga kasar Chad Allah ubangiji Yadawo daku lafiy...
23/06/2025

Maulana khadimul faidha Sayyid Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi kenan daga kasar Chad Allah ubangiji Yadawo daku lafiya

✍️Dariqa media t.v.

Daga Qasar Chad MAULANA Khadimul Faidah Sayyadi Ibrahim Sheikh Usman Bauchi R T A Yau 22/6/2025 Tare Da Yan Uwa Tijjaniw...
22/06/2025

Daga Qasar Chad MAULANA Khadimul Faidah Sayyadi Ibrahim Sheikh Usman Bauchi R T A Yau 22/6/2025 Tare Da Yan Uwa Tijjaniwa Almajiran Shehu Tijjani Yan Faidar Shehu Ibrahim Inyass Cikin Wata Ziyarar Aiki Muna Fatan Allah Yasa Agama Duk Hidindimu Lafiya Ya Dawo Mana Da Baba Gida Lafiya Allah Ya Karawa Shehu Lafiya Da Nisan Kwana Yabamu Albarkacin Masu Albarka Amin

Daga shafin Khadimul Faidha Media Team Of Nigeria

Dariqa media t.v

Faidha...Maulanmu Shehu Ibrahim Inyass Radiallahu Anhu ya samu ijazoji sama da duk wani Batijjane da ya fito daga Senega...
21/06/2025

Faidha...

Maulanmu Shehu Ibrahim Inyass Radiallahu Anhu ya samu ijazoji sama da duk wani Batijjane da ya fito daga Senegal.

Bayan haka Shehu ya samu original copy na littafin Jawahirul_Ma'ani daga wajen Muhammadul_Bashir ɗan Maulanmu Sheikh Muhammadul_Habib ɗan Maulanmu Shehu Ahmad AtTijjani Radiallahu Anhum.

Allah ya ƙarawa Annabi daraja

Barkada wannan rana khadimul faidha Sayyid Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi  Dafatan anyi Jumma, at lafiya Allah Ubang...
20/06/2025

Barkada wannan rana khadimul faidha Sayyid Ibrahim Sheikh Dahiru Usman Bauchi Dafatan anyi Jumma, at lafiya
Allah Ubangiji Yakarbi ibadunmu
ubangiji Yakarbi Ibadunmu alfarman fiyayyen halitta s.a.w

✍️Dariqa media t.v.

Sanarwa daga Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi Na farin cikin gayyatan Yan uwa musulmai da masoya na dariqan tijjaniya...
19/06/2025

Sanarwa daga Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi Na farin cikin gayyatan Yan uwa musulmai da masoya na dariqan tijjaniya
☪️Taron Murna Na Sabon Shekaran Musulunci 1447 hijira.

Taron Zikirin Juma'a da addu'a wa kasa, Na Murnan shigowar Sabon Shekara ta Hijiran Annabi Muhammadu (SAW) 1447.
Za'a gudanar da Taron a babban Masallacin Juma'a na Sheikh Dahiru Usman Bauchi Islamic Centre, Bauchi.
Ranar juma'a 1-ga Muharram 1447.H./ deide da 27- June 2025.
Lokaci: 4:30 na yamma.

Sanarwa: Shugaban Mu'assasa, Alh Ibrahim Sheihu S. D. U. Bauchi.

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dariqa media t.v posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share