20/08/2026
Ziyarar Udubo: Sauraro, Tattaunawa da Shirye-shiryen Ƙarfafa Al’umma
A cikin makonni biyu da s**a gabata, mun ziyarci Udubo District, Gamawa LGA, domin gudanar da tarurruka, wayar da kan al’umma da kuma tattara bayanai kan abubuwan da s**a shafi jama’ar yankin.
Mun gana da matasa, dattawa, abokai da ‘yan uwa, tsofaffin jami’an PDP, shugabannin jam’iyya da sauran masu ruwa da tsaki domin sauraron ra’ayoyinsu da fahimtar bukatun al’umma.
A yayin wadannan tarurruka, mun kuma sanar da al’umma game da shirin Empowerment Programme na Udubo, tare da ware adadin guraben da kowace kungiya za ta samu domin mata su amfana.
Wannan ba wai taro kawai ba ne; hanya ce ta kusantar jama’a, sauraron su da kuma tabbatar da cewa shirye-shiryen da ake yi sun kai ga wadanda s**a fi bukatar su.
Udubo na tafe da wani sabon mataki. Empowerment Programme Coming Soon.
English
Udubo Visit: Listening, Engagement & Preparing for Empowerment
Over the past two weeks, we visited Udubo District, Gamawa LGA, for community engagement, awareness and information gathering ahead of the upcoming empowerment programme.
We held meetings with youths, elders, friends and families, former PDP officials, party members and other community stakeholders to listen to their views and better understand the needs of the people.
During these engagements, communities were also informed about the Udubo Empowerment Programme, including the allocation of a number of slots to different groups for women to benefit.
This was more than a series of meetings. It was an opportunity to engage directly with the people, listen to them and prepare for a programme designed to create meaningful opportunities.
Udubo is getting ready for another important step. Empowerment Programme.
Coming Soon.
Abdullahi Aliyu (Sayf)
Founder & Chairman, Usman Adamu Suphi Support Group