Jagoran Aure Tv

Jagoran Aure Tv Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jagoran Aure Tv, Digital creator, Yalwa Bauchi, Bauchi.

Jagoran Aure TV 💞
Tasha ce don Bada
shawarwari da koyarwa ga samari, ‘yan mata, da ma’aurata domin gina aure mai dorewa da zaman lafiya.💟
Ku saurara, ku koya, ku gyara💋❤️

12/01/2026

Gidan iyaye ba kotu bane.

12/01/2026

Matsala gishirin soyayya.


12/01/2026

Idan Baka shirwa matsala ba, Kar ka shiga soyayya, don matsala take tabbatar da soyayya.

11/01/2026

Shawara kyauta GA Maza

10/01/2026

Meye istihada, Nifasi da jinin haida


09/01/2026

Idan Kana tare da mutun Kuma ya nemi fita Daga rayuwar ka bashi DAma

08/01/2026

Cin Amana a soyayya

⚠️ NAMIJI KA KARANTA KAFIN KA YI AURE ⚠️Mata uku ne ya kamata namiji ya yi hattara sosai da aurensu:❌ Na ɗaya: Mace mai ...
07/01/2026

⚠️ NAMIJI KA KARANTA KAFIN KA YI AURE ⚠️
Mata uku ne ya kamata namiji ya yi hattara sosai da aurensu:
❌ Na ɗaya: Mace mai girman kai – domin girman kai yana rushe girmamawa.
❌ Na biyu: Mace mai yawan kawaye – domin sirrin gida baya son kasuwa.
❌ Na uku: Mace mai yawan hulɗa da maza – domin aure ibada ne, ba wasa ba.
👉 Idan aure kake nema don zaman lafiya,
kar ka kalli kyau kawai.
Ka duba tarbiyya, kunya da kamun kai.
💡 Aure gini ne, ba gwaji ba.
Idan ka yi kuskure a zabi, ka iya shan wahala na dogon lokaci.
✍️ Me ra’ayinku? Kuna yarda ko kuna da ƙari?
Ku rubuta a comments 👇




06/01/2026

Silan zawarci shine rashin Girmama miji

04/01/2026

Kuturo DA tambayoyin Ku Akan gyarn Jagoran Aure Tv

03/01/2026

Alamomin tsarki

02/01/2026

Idan kuna zagin juna a gaban yara…
kar ku yi mamakin ganin tarbiyya ta lalace.
Ku tsaya ku gyara—lokaci yana gudu.

Address

Yalwa Bauchi
Bauchi
740102

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jagoran Aure Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share