Tilderians

Tilderians News and Entertainment

Time 4:50 Tilden Fulani 🌟
12/06/2025

Time 4:50

Tilden Fulani 🌟

One of the most unprofitable business you can ever invest in.Sai ka sayar da cikakken kwali guda kafin ka samu  #50 ko  ...
17/05/2025

One of the most unprofitable business you can ever invest in.

Sai ka sayar da cikakken kwali guda kafin ka samu #50 ko #70

Most of us don't know what we should say during Salat Al-janaaza (prayer for the deceased):1- After the First Takbeer : ...
11/05/2025

Most of us don't know what we should say during Salat Al-janaaza (prayer for the deceased):

1- After the First Takbeer : Recite Surat Al-Fatiha.

2-After the Second Takbeer: Salat Al-Ibrahimiyya (Allahumma Salli Alaa Muhammad Wa Alaa Aali Muhammad....to the end).

3-After the Third Takbeer: Pray for the dead but according how it is narrated from our Prophet SAW. One of them is:(Allahummagfir lahuu warhamhu wathabbit-hu Alal qawlu Athaabit).

4- Then lastly after the Fourth Takbeer: Say: (Allahumma laa tuharrimnaa ajrahuu wa laa taftinna ba'adahuu)
And you should pray for all Muslims.

5- And lastly end the prayer with one Salaam to the right (Just once).

Please share if you think its right for the benefit of others.
May Allah forgive our sins and grant us all a good end...

Wato Man Khamis, Duk Duniya Babu Abinda Ke Ɗagawa Namijin Hankali Kamar Mace Mummuna Mai Kyauwun Halaye
29/03/2025

Wato Man Khamis, Duk Duniya Babu Abinda Ke Ɗagawa Namijin Hankali Kamar Mace Mummuna Mai Kyauwun Halaye

Congratulations to our hometown's newest air force heroes! Your achievement is a testament to your character and dedicat...
21/12/2024

Congratulations to our hometown's newest air force heroes! Your achievement is a testament to your character and dedication🎉🎉

Congratulations Once again Tilderians

Kasuwar Tilde ❤️
10/09/2024

Kasuwar Tilde ❤️

FG amends charges against Former Governor of the CBN, Godwin Emefiele from 6 to 20. The charges are now Criminal breach ...
18/01/2024

FG amends charges against Former Governor of the CBN, Godwin Emefiele from 6 to 20. The charges are now Criminal breach of trust, Forgery, Conspiracy to commit forgery, Procurement Fraud and Conspiracy to commit Felony.

DOMIN MALLAKAR SHAIDAR KARATU CIKIN SAU'KI; DIPLOMA NE KO CERTIFICATE.....👇Babban makarantar gamayyar al'umma da ke gari...
04/01/2024

DOMIN MALLAKAR SHAIDAR KARATU CIKIN SAU'KI; DIPLOMA NE KO CERTIFICATE.....👇

Babban makarantar gamayyar al'umma da ke garin Tilden Fulani wato Sarkin Yamma Community College Of Education (SYACCOE). Suna masu muku albishir akan karatun ilimin Kimiyya-da-fasaha (COMPUTER), cikin sau'ki da rahusa babu TSAIKO, hanzarta ka nemi lambar wayat Nuruddeen Tilde domin samun gurbin karatun cikin sau'ki...

Akwai azuzuwa kashi-kashi dangane da lokuta da zai kasance bai shiga cikin lokacin ayyukanku ba. Muna d'aya daga cikin wadanda s**a samu wannañ gara'basar. Mu ne ajin farko da s**a mallaki shaidar DIPLOMA a cikin sau'ki ba tare da 'bata lokaci ba.

Kana iya nazartan wannañ takarda dake 'kasa👇 domin samun cikakkiyar bayanin da zai gamsar da kai. Allah Ya ba da iKon samun wannañ dama cikin sau'ki! Ameen summa Ameen;

SANARWA; Abbas Marxist Amin

RAI DAI. . .

Alhamdulillah!A yau ne aka rufe Gasar Alkurani Mai girma a matakin Toro Local Government da aka gudanar a  Central Mosqu...
17/10/2023

Alhamdulillah!
A yau ne aka rufe Gasar Alkurani Mai girma a matakin Toro Local Government da aka gudanar a Central Mosque dake cikin garin Tilde Fulani.

An dauki Tsahon Kwana 4 ana Fafatawa tsakanin 'yan takarkaru daga fadin karamar hukumar Toro don ganin a tantance Wanda zasu wakilici Karamar Hukumar Toro a Musabakar Wanda za'a gudanar Nan ba da dadewa ba.

Anyi Jinjina kwairai da gaske wa committee gudanarwa na Musabakar, da irin Jajircewar da s**ayi don ganin anyi Nasara domin gudanar da wannan gagarumin aiki Wanda shiekh Alh Usman Yusuf Tilde ya jagoranta.

An gabatar da kyaututtuka ga Wanda s**ayi Nasara daga Hifz biyu (2) har izuwa Sittin (60) .

Wanda s**ayi nasarar Sun hada da:

Idris Haruna Tilde Wanda yazo na daya a Izzu biyu Maza.
Safiya Abdullahi Salihu Tilde Ita kuma tazo na daya a Izzu biyu mata.

Fahad M Salisu Tilde Shima yazo na daya a Izzu goma Maza.
Khadija Y Abubakar daga Tilde Itama tazo Na daya a Izzu goma mata.

Sulaiman Haruna Daga Tilde Yazo na daya a Izzu Talatin (30Hifz) a Maza.
Zainab Abdulkareem Daga Lame tayi Nasarar zama ta daya a Izzu Talatin (30) a mata.

Ismail Abdulkadir Daga Tilde Ya Samu Nasarar zama na Daya a Izzu Sittin da Tajweed a Maza.
Basma Haruna From Tilde tayi Nasarar zama na Daya a Izzu Sittin da Tajweed a mata.

Wadannan sune zasu wakilici Karamar Hukumar Toro a Matakin Jaha in Allah ya yarda.
Wannan Gagarumar Nasara ce ga mutanen Tilden Fulani ace daga Izzu daya Har zuwa Sittin Yan Tilde ne s**ayi nasarar zuwa na farko Kuma su zasu wakilici Karamar Hukumar Toro.

Allah ya karawa Tilden Fulani Albarka da kwanciyar Hankali.

Gaba da gabanta, aljani ya taka wuta...
01/09/2023

Gaba da gabanta, aljani ya taka wuta...

Address


Telephone

+2348166046298

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tilderians posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tilderians:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share