Khairat's Corner

Khairat's Corner Allah muntuba🙏
Allah ka yafi mana 🙏
Allah kabamu Aljannah🙏
Alhamdulillah 🥰
DM for advert📢💰

Aslm masoya khairat's Corner wai Dan Allah a Jos a Ina zan samu irin Wandan Nan RIB FLOWER din pls Wanda yasa ya fadamin...
30/08/2026

Aslm masoya khairat's Corner wai Dan Allah a Jos a Ina zan samu irin Wandan Nan RIB FLOWER din pls Wanda yasa ya fadamin🙏🙏

Bawan Allah da aka kashewa Mata da yara shida Yana daya daka cikin wan yanda gwamnatin jihar Kano tayi wa auren gata All...
09/08/2026

Bawan Allah da aka kashewa
Mata da yara shida Yana daya daka cikin wan yanda gwamnatin jihar Kano tayi wa auren gata Allah ya bada zaman lafiya da zuria dayyiba Ameen🙏🙏🙏

Mal Aminu Saira ango tare da uwargida da amarya 🥰💖♥️♥️ Allah ya Baku zaman lafiya ameen thumma Ameen.
02/08/2026

Mal Aminu Saira ango tare da uwargida da amarya 🥰💖♥️♥️ Allah ya Baku zaman lafiya ameen thumma Ameen.

Wai Dan Allah asamu wata koh Wani ya fadamin a Jos a Ina zan samu wadannan applique din abaya har ma da yadin don Allah ...
07/07/2026

Wai Dan Allah asamu wata koh Wani ya fadamin a Jos a Ina zan samu wadannan applique din abaya har ma da yadin don Allah ku daure ku fadamin

Kuna Ina Yan Mata masu capacity ya kuka ga wannan 🥰🥰
02/07/2026

Kuna Ina Yan Mata masu capacity ya kuka ga wannan 🥰🥰

Aslm masoya khairat's Corner ku temaka kuyi mentioning din na Kafin ko zan samu uncle mark ya dawomin da account Dina da...
02/07/2026

Aslm masoya khairat's Corner ku temaka kuyi mentioning din na Kafin ko zan samu uncle mark ya dawomin da account Dina dai dai 🥰🥰

Kunsa duk kyau din wadannan luxury bags💖💖din da 11k dinki Zaki mallami naki 🥰🥰
30/06/2026

Kunsa duk kyau din wadannan luxury bags💖💖din da 11k dinki Zaki mallami naki 🥰🥰

Wai dagaske ne Amani ce sarauniyar kyau🥰❓❓❓❓
27/06/2026

Wai dagaske ne Amani ce sarauniyar kyau🥰❓❓❓❓

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khairat's Corner posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share