Mr.Abduol

Mr.Abduol Spreading positivity and good vibes

Niied has announced that the2026 GKS-U (Global Korea Scholarship Program for Undergraduate Degrees) recruitment has offi...
08/09/2025

Niied has announced that the
2026 GKS-U (Global Korea Scholarship Program for Undergraduate Degrees) recruitment has officially begun!

If you're interested DM:
+60 11-4072 8239

Application Method:
Online application through the Study in Korea website (www.studyinkorea.go.kr)

Programs:
• Associate degree program: 1 year of Korean language training + 2~3 years of degree program
• Bachelor's degree program: 1 year of Korean language training + 4~6 years of degree program

Benefits:
Round-trip airfare, Tuition, Korean language training fee, monthly allowance

A Daren Jiyaa an samu Zazzabin Wata…A lokacin kusufin rana ko wata, Annabi SAW ya umarci a yi sallar kusufi *(Salatul Kh...
08/09/2025

A Daren Jiyaa an samu Zazzabin Wata…

A lokacin kusufin rana ko wata, Annabi SAW ya umarci a yi sallar kusufi *(Salatul Khusuf)*, a yi istighfari, addu'a, da sadaka.

Annabi SAW ya ce: "Lallai rana da wata ba sa yin kusufi saboda mutuwar wani ko rayuwar wani, amma Allah yana tsoratar da bayinsa da su. Idan kuka ga haka, ku yi salla, ku yi addu'a, ku yi istighfari." (Bukhari da Muslim ne s**a rawaito).

06/09/2025

Idan muna son Annabi ﷺ, shine mu yi masa biyayya, mu ki abinda yaki, mu bi sunnarsa. Wannan shi ne ainihin soyayya.
Allah ya kara mana son manzon Allah

06/09/2025

Annabi SAWﷺ yana yawan yin murmushi. Ya ce: “Murmushinka ga ɗan’uwanka
sadaka ne.

06/09/2025

ALMASIHU DAJJAL: Fitina mafi girma kafin tashin kiyama

04/09/2025

Sirrin Samun Arziki Da Tsawon Rai

31/07/2025

Ko kasan cewa dukkan abu mai rai an halicce shi ne daga ruwa?

Address

Nassarawa Street Bauchi
Bauchi
740102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mr.Abduol posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share