TUJI Online TV

TUJI Online TV GENERAL ONLINE TV

GOBE TA ALLAH CE
13/04/2026

GOBE TA ALLAH CE

26/08/2025

Munada shirye shirye kamar haka a bangaren siyasa munada shiri mai suna A FADA ACIKA dakuma KAI DA GWAMNATIN KA

RUWA YA KOMA KWARIAllah ya tabbatar wa tsohon CI GARIN BAUCHI da sarautar Magajin Garin Bauchi a yau, sarautar Magajin G...
26/08/2025

RUWA YA KOMA KWARI
Allah ya tabbatar wa tsohon CI GARIN BAUCHI da sarautar Magajin Garin Bauchi a yau, sarautar Magajin Gari ya samo asali ne a Bauchi tun zamanin Mallam Yakubu Wanda aka damka masa aiki Wanda ya shafi Amana da zamantakewa ,sannan zamanin sarkin Bauchi Yakubu lll ya mayar da sarautar wa kanin sa Sambo bayan rasuwar sa mutane daban daban sunyi sarautar Amma sai a yau ne aka samu sarautar a gida daya sau uku wato daga kan Mallam Yakubu Wanka da Alh Ado Wanka Sanna yau Kuma ta koma kan Yusuf Yakubu Wanka,Allah ya Taya shi riko yasa a gama lafiya

Kukasance Da Tasharmu Ta TUJI ONLINE TV MAHADAR AL-UMMAH
26/08/2025

Kukasance Da Tasharmu Ta TUJI ONLINE TV MAHADAR AL-UMMAH

Address

Emirs Drive Bauchi
Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TUJI Online TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share